Latest
Shugaban jam'iyyar APC na kasa (APC), Abdullahi Umar Ganduje, ya yi magana kan zaben gwamnan jihar Anambra. Ya nuna cewa lokaci ya yi da yakamata a samu canji.
Yayin da wasu fusatattun 'ya'yan jam'iyyar APC ke sukarta, shugabanninta a Arewa ta Tsakiya sun gargade su kan cin mutuncin Bola Tinubu da sauran jiga-jiganta.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana cewa ana samun nasarori sosai a yakin da ake yi da 'yan bindiga a jihar. Gwamnan ya ce hare-hare sun ragu.
Yayin da yan adawa suka taso gwamnatin Bola Tinubu a gaba kan salon gwamnatinsa, an bukaci Ministoci daga Arewa su kare shi daga caccakar masu suka.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya nada sabon sakataren gwamnatin jihar Kano. Gwamna Abba ya maye gurbin Baffa Bichi wanda ya kora daga kujerar.
Tsohon gwamnan Osun, Rauf Aregbesola ya gana da Sanata Rabiu Kwankwaso sun gana a jihar Legas da ake zargin bai rasa nasaba na zaben 2027 mai zuwa.
Tun bayan hawansa mulki a watan Mayu, 2023, shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tin]bu ya ɗauki matakai da dama da ba su yi wa wasu gwamnoni Najeriya daɗi ba.
Mai taimakawa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan harkokin mazabu ta ɓukaci 'yan Najeriya da su daina sukar gwamnati kan cire tallafin man fetur.
A bankado yadda yar gwagwarmaya, Naja'atu Muhammad ke yi wa Malam Nuhu Ribadu kamfen takarar shugaban kasa a shekarar 2011 karkashin jam'iyyar AC.
Masu zafi
Samu kari