Latest
Dalibar jami'ar Bayero da ke Kano (BUK) Maryam Isah Shehu ta gurfana a Abuja kan zargin wallafa wani sako a Instagram da EFCC ta ce ya bata mata suna
Rabiu Kwankwaso ya bayyana shirinsa na haɗa gwiwa da Peter Obi a zaben 2027 don ceto Najeriya. Ya nuna cewa haɗin kanta ya fi buƙatar kansa muhimmanci.
Mawakin Najeriya, Davido ya yi raha da Nyesom Wike a Abuja, inda ya ce ya doke bangaren ministan, yayin da suka yi musayar barkwanci bayan zaben Osun.
Sanata Rochas Okorocha ya maka INEC, Hope Uzodimma da APC ƙara, yana neman kotu ta amince da shi a matsayin ɗan takarar Sanatan Imo ta Yamma a 2027.
Shugaban NDLEA, Buba Marwa, ya ce kayan aikin binciken sinadarai da Amurka ta samar sun taimaka wajen gano sinadarin da ake amfani da shi wajen samar da fentanyl.
Atiku Abubakar ya ce ya taba ceto rayuwar tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo a gidan yari ta hanyar tona wani shirin allurar da ya yi zargin za ta iya kashe shi.
Wata amarya mai suna Khadija Sa’idu ta shiga hannun ‘yan sanda bayan zargin daba wa mijinta wuka har ya mutu sakamakon sabani kan zuwa wata liyafa.
Hukumar FBI ta kama wata mata a Amurka bisa zargin shirya kai hari kan Capitol na New York da kashe sanatoci, bayan ta bayyana goyon bayanta ga ISIS.
Birtaniya ta hana ’yan kasarta tafiya wasu sassan jihohin Najeriya 11 saboda matsalar tsaro, yayin da Abuja da wasu jihohi 19 ke ƙarƙashin shawarar yin tafiya.
Masu zafi
Samu kari