Latest
Kungiyar dillalan mai ta PETROAN ta nemi a kafa doka da za ta kayyade sauya farashi zuwa sau daya cikin watanni shida domin hana rashin tabbas a kasuwa.
Tsohon ƙaramin minista a ma'aikatar kula da harkokin kasashen waje, Dubem Onyia ya kwanta dama yana da shekaru 73 a duniya, an fara jimamin rashinsa.
Hadimin shugaban kasa, Daniel Bwala ya ce sauya sheƙar tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasiru El-Rufai ba sabon abu ba ne, ƴancinsa ne ya koma inda yake so.
A ranar Litini, 10 ga watan Maris, babbar kotun tarayya ta ci gaba da zama a kan karar da Sanatar Kogi ta Tsakiya, Natasha H Akpabio ta shigar kan Goswill Akpabio,
Amurka ta tallafa wa Najeriya da $763m a 2024, inda aka fi ba da muhimmanci ga kiwon lafiya, tsaro, tattalin arziƙi, ilimi da jin ƙai, kafin dakatar da USAID.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya saƙe jan hankali musulmin Najeriya a wurin buɗa bakin da aka shirya a jihar Ogun, su roki a dage da yi wa ƙasa addu'a.
Jam'iyyar APC nai mulki a jihae Kaduna, ta yi martani kan sauya shekar da Nasir Ahmad El-Rufai ya yi zuwa jam'iyyar SDP. Ta fadi abin da ta tasa a gaba.
Shugaba Tinubu ya yi jimamin rasuwar Farfesa Chukkol, masanin shari’a daga ABU Zaria, yana mai jinjina ga gagarumar gudunmawarsa a fannin ilimi da shari’a.
Tsohon gwamnan Kaduna ya taba cewa ba zai fita daga APC ba har karshen rayuwarsa. Ya fadi haka ne a lokacin da yake gwamna amma yanzu ya fita ya koma SDP
Masu zafi
Samu kari