Latest
Gwamnatin Katsina ta fara rabon tallafi ga zawarawa 7,220 da mata marasa galihu, kowacce na samun buhun shinkafa da ₦10,000 don rage radadin rayuwa.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmad El-Rufai ya sauya sheka zuwa jam'iyyar SDP. Komawar Nasir El-Rufai zuwa SDP zai taka rawa sosai a jam'iyyar.
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Sanata Ahmad Lawan ya fito ya kare kansa daga rahotannin da ke cewa yana goyon bayan Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan.
Majalisar wakilan Najeriya ta bayyana takaicin yadda Najeriya ta ki daukar matakan da za su sanya linzami a kan yadda matasan kasar ke kallon shafukan badala.
Matasan jam'iyyar LP sun yi kira ga masu ruwa da tsaki da a gaggauta dakatar da Sanata Neda Imasuen kan yadda ya tafiyar da batun Sanata Natasha Akpoti.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasara kan 'yan bindiga masu tayar da kayar baya a jihar Zamfara. Sojojin sun hallaka tsageru masu yawa tare da lalata makamai.
Wasu daga cikin tsofaffin ma'aikatan da suka yi ritaya a jihar Kaduna, sun gudanar da zanga-zangar lumana. Sun bukaci Gwamna Uba Sani ya biyasu hakkokinsu.
Majalisar wakilai ta bukaci CBN ya dakatar da sabon tsarin harajin ATM da ta bullo da shi, domin zai kara wa ‘yan Najeriya wahala da matsin tattalin arziki.
Bayan barin APC a jiya Litinin, tsohon dan takarar shugaban kasa, Omoyele Sowore ya zargi Nasir El-Rufai da hannu a kisan fiye da 'yan Shi'a 300 a 2015.
Masu zafi
Samu kari