Latest
Wata kotu a kasar Indonesia ta kama wata budurwa da laifin batanci ga annabi Isa a watan azumi. An daure ta a gidan yari kusan shekaru uku kan aikata laifin.
Tsohon sakataren yada labarai a PDP, Kola Ologbodinya ya bayyana fargaba a kan yiwuwar rugujewar jam'iyyarsa, wanda ya danganta da hukuncin da kotu za ta yanke masu.
Kotun Koli ta yi zama kan shari'ar da ɗan takarar PDP, Agboola Ajayi ya shigar kan zaben Ondo inda ta tabbatar da nasarar Gwamna Lucky Aiyedatiwa.
Wani jami'in ‘yan sanda da ya sha giya ya bugu ya harbe wani mutum a yankin Maitumbi, jihar Neja. Rundunar ‘yan sanda ta fara bincike tare da farautar jami’in nata.
Gwamnatin tarayya ta shiga batun ba dalibai hutu a watan Ramadan. Ministar ilimi ta bayyana cewa lamarin zai kawo tsaiko ga dalibai idan suka shafe wata a gida.
Rahotanni sun bayyana cewa masu zanga-zanga sun ɓarnata fadar sarki da sakateriyar ƙaramar hukumar Gwer ta Yamma a jihar Benue kan kisa jami'an tsaro 3.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a SDP, Adewole Adebayo ya bayyana cewa APC jam'iyya ce ta wadanda suka kware a kwatar mulki, amma ba su iya shi ba.
Fitaccen malamin addinin Kirista a Najeriya, Fasto Chukwuemeka Cyril Ohanaemere ya bayyana kudurinsa na tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2027 mai zuwa.
Wata ƙungiyar matasa a Arewacin Najeriya mai suna 'Young Nigerian Voices' ta bukaci tsohon minista, Hon. Emeka Nwajiuba ya tsaya takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2027.
Masu zafi
Samu kari