Latest
Rundunar 'yan sandan Najeriya a jihar Borno na bincike kan wata budurwa ta kashe kanta saboda cewa an tilasta mata ta auri abokin babanta kuma bata so.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon Mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya taya tsohon gwamnan Kano, Rabi'u Musa Kwankwaso murnar cika shekaru 69.
Fitaccen jarumin Bollywood, Asrani, ya rasu yana da shekara 84 bayan fama da matsalar numfashi. An fi saninsa da rawarsa ta “fursna” a fim din Sholay.
Jam'iyyar LP mai adawa a Najeriya ta bayyana cewa Peter Obi zai iya kifar da Shugaba Bola Tinubu cikin sauki a zaben 2027, idan Atiku Abubakar ya goya masa baya.
Ayatollah Ali Khamenei ya yi watsi da tayin zama da shugaban Amurka, Donald Trump ya masa kan mallakar nukiliya. Ya ce Amurka 'yar ta'adda ce kan rikicin Gaza.
Sheikh Dr. Bashir Aliyu Umar ya tabbatar da rasuwar na'ibin masallacin Al-Furqan Kano, Malam Aminu Adam, ya ce za a yi jana'izarsa da safiyar yau Talata.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar 'yan sandan Najeriya ta bayyana cewa babu harsashi ko daya da aka harba a yayin zanga-zangar neman a saki Nnamdi Kanu.
Wani kusa a jam'iyyar APC kuma tsohon dan majalisar wakilai, Farfesa Haruna Yerima ya shawarci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan yajin aikin ASUU.
Gwamnatin Najeriya tare da hadin gwiwar tarayyar Turai za su samar da guraben ayyuka 20,000 a Najeriya. Za a samar da ayyukan ne karkashin shirin NJFP 2.0.
Masu zafi
Samu kari