Latest
Wasu daga cikin tsofaffin ma'aikatan da suka yi ritaya a jihar Kaduna, sun gudanar da zanga-zangar lumana. Sun bukaci Gwamna Uba Sani ya biyasu hakkokinsu.
Majalisar wakilai ta bukaci CBN ya dakatar da sabon tsarin harajin ATM da ta bullo da shi, domin zai kara wa ‘yan Najeriya wahala da matsin tattalin arziki.
Bayan barin APC a jiya Litinin, tsohon dan takarar shugaban kasa, Omoyele Sowore ya zargi Nasir El-Rufai da hannu a kisan fiye da 'yan Shi'a 300 a 2015.
An sake samun wani da yake ikrarin shi Annabi ne kuma yana ganin Allah. A karyarsa, ya ce shi ya fi Annabi Musa kuma ya taba ganin Allah da idonsa ba labari ba.
Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya jaddada cewa babi kowa a kujerun sanatocin Edo ta Tsakiya da Anambra ta Kudu, ta aika saƙo ga INEC.
Tsohon mamba a kwamitin gudanarwa na kasa (NWC) na jam'iyyar APC, Salihu Lukman, ya nuna cewa komawar Nasir El-Rufai zuwa jam'iyyar SDP na iya kawo cikas.
Gwamnatin jihar Gombe ta karyata zargin shugaban SDP na jihar Gombe da ya ce gwamna Inuwa Yahaya ya nemi ya zabga masa mari a filin jirgin sama da suka hadu.
Hukumar Alhazai ta kasa (NAHCON) ta shirya fara jigilar maniyyata zuwa kasa mao tsarki domin gudanar da aikin Hajjin 2025. Za a fara jigilar bayan azumi.
Shugaban Izala mai hedkwata a Jos, jihar Filato, Sheikh Sani Yahaya Jingir ya yaba wa Gwamna Caleb Mutfwang bisa koƙarin da yake yi na inganta rayuwar al'umma.
Masu zafi
Samu kari