Latest
Rahotanni sun bayyana cewa zanga zanga ta ɓalle a jihar Filato karkashin CAƁ sakamakon ƙaruwar hare-haren ƴan bindiga a kananan hukumomin Bassa da Bokkos.
An samu tashin wata mummunar gobara wacce ta jawo asarar dukiya a birnin Kano. Gobarar ta lakume shaguna da ajujuwa da dama a unguwar Rijiyar Zaki.
NiMet ta yi hasashen ruwa da tsawa daga Lahadi zuwa Talata. Yayin da aka lissafa jihohin da abin zai shafa, hukumar ta ba mutane shawarar abin da za su yi.
Gwamnan jihar Jigawa, Umar Namadi ya bayyana kiran da tsohon Ministan tsaro, TY Danjuma ya yi ga jama'ar Filato da Binuwai da cewa zai tabarbara doka.
Babban kusa a jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya, Segun Sowunmi, ya shawarci Peter Obi da ya dawo jam'iyyar kafin zaben shugaban kasa na shekarar 2027.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya yi kira ga Musulman Najeriya su zamo masu tausayi da adalci. Ya bayyana haka ne yayin wani taron kungiyar Ansa-ud-Deen a jihar Ogun.
Shugaban hukumar Hisbah ta jihar Kano, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya bayyana cewa yanzu karuwai da 'yan daudu ne ke cin moriyar kwangila a gwamnati.
Fafaroma Francis ya rasu bayan fama da cutar numfashi da ya yi a Vatican. Fafaroma Francis ya bukaci a masa jana'iza mai sauki domin nuna shi bawan Allah ne.
Fadar shugaban kasar Najeriya, ta bakin Bayo Onanuga ta bayyana cewa Shugaba Bola Tinubu zai dawo gida Najeriya a ranar Litinin, 21 ga watan Afrilu, daga Faransa.
Masu zafi
Samu kari