Latest
Shugaba Bola Tinubu ya kadu da rasuwar Sheikh Mainasara Habibi, yana mai yaba wa da gudummuwarsa a addini, ya kuma roƙi Allah ya gafarta masa kura-kuransa.
Daga karshe, ya roki shugabannin kamfanin da su ci gaba da tallafawa tafiyar da cibiyar ta hanyar bayar da kulawar da za ta tabbatar da ci gaba da inganta.
Wasu dandazon magoya bayan PDP da NNPP sun sauya sheƙa zuwa APC a Jigawa. Gwamna Namadi ya karɓe su tare da jaddada adalci da haɗin kai a jam’iyyar.
Abokin takarar Atiku Abubakar a 2023, Ifeanyi Okowa ya bayyana cewa sun koma APC ne saboda kawo cigaba a jihar Delta. Ya ce dole ne a rika samun canji a siyasa.
Hukumar kula da Alhazai ta Kwara ta ce za a fara jigilar farko ta alhazan a ranar 12 ga Mayu, yayin da ta ce an tanadi masauki da abinci har zuwa karshen Hajji.
Mataimakin gwamnan jihar Neja, Kwamared Yakubu Garba, ya fito ya yi magana kan rahotannin da ke cewa ya yi murabus daga mukaminsa. Ya ce ba gaskiya ba ne.
Gwamnan Legas, Babajide Sanwo-Olu ya ce Peter Obi ba shi da bakin magana kan talauci, domin a lokacin mulkinsa a Anambra, talauci ya karu daga 41.4% zuwa 53.7%.
Kungiyar makiyaya ta sanar da cewa an kai hari kan shanu da wani makiyayi a karamar hukumar Riyom ta jihar Filato inda aka kashe shanu 37 da bindiga.
Tsohon mataimakin shugaban jam'iyyar APC na kasa, Salihu Lukman, ya caccaki gwamnatin Bola Ahmed Tinubu. Ya ce babu wani abin kirki da za ta tabuka.
Masu zafi
Samu kari