Latest
Gwamnatin Edo ta musa zargin IPOB na cewa ta biya iyalan Hauswan da aka kashe a Uromi diyyar Naira biliyan 6. Gwamnan ya ce labarin ba gaskiya ba ne.
Shugaban ƙasar Amurka na karɓar albashin $400,000 a shekara, kuma bayan ya sauka daga mulki yana samun fansho, tsaro, lafiya da tafiye-tafiye na hukuma kyauta.
Yayin da ake dakon hukuncin kotu kan rigimar masarautar Kano, Aminu Ado Bayero ya yabawa Shugaba Bola Tinubu bisa kafa hukumar raya kiwo da makiyaya ta kasa.
Ana zargin wani matukin tirela da wurgo wani dan Karota da ya shiga motar shi domi duba takardun kayan da ya dauko. Lamarin ya faru wajen gadar Muhammadu Buhari.
Tsohon dan majalisa wakilan kasar nan, Tajudeen Yusuf ya ce wasu gwamnoni a jam'iyyar PDP na haddasa rikici don su samu hujjar sauya sheka zuwa APC.
Hisbah ta hana sauraron wakar Amanata ta Hamisu Breaker, tana ganin tana yada alfasha, amma mutane da dama sun zargi hukumar da tallata wakar, domin ba a santa ba.
Hadakar Atiku ta ce sauya shekar gwamnonin PDP ba abin mamaki ba ne, tana zargin wasu da yin aiki da Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu kafin 2027.
Rundunar sojin Najeriya ta kama wani dan bindiga da aka dade ana nema ido rufe mai suna Dogo a jihar Taraba. An kama wani mutum mai karya soja a Taraba.
Dr. Hakeem Baba-Ahmed ya ce ya bar mukaminsa na Mai ba mataimakin shugaban kasa shawara a kan harkokin siyasa saboda yadda ake tafiyar da gwamnatin tarayya.
Masu zafi
Samu kari