Latest
Khalifa Muhammadu Sanusi II ya bukaci 'yan kasuwa su zuba jari a Najeriya, ya ce tattalin arzikin kasar da na Kano zai ba su damar samun riba mai yawa.
Za a karrama wasu shugabannin Najeriya a birnin London. Za a karrama gwamna Umaru Bago, Seyi Tinubu, gwamnan Legas, ministan harkokin cikin gidan Najeriya.
Gwamna Alex Otti na jihar Abia ya fusata da dakatarwar da tsagin Julius Abure ya masa, ya bukaci hukumomin tsaro su kama bisa zargin sojan gona bayan hukuncin kotu.
Ministan tsaron Najeriya, Mohammed Badaru, ya bayyana nasarorin da dakarun sojoji suka samu kan 'yan ta'adda. Ya ce sojoji sun hallaka dubunnan 'yan ta'adda.
Rahoton da muke samu sun tabbatar da cewa rundunar 'yan sanda ta kama sabon sarkin Ijare, Oba Adekolajo Aladeseyi, da wasu mutane hudu bisa zargin nada kansu.
Atiku Abubakar ya soki Bola Tinubu kan manufar kishin kasa, ya ce ya sayar da Escalade ya koma Innoson, kuma ya daina duba lafiya a ƙasashen waje.
Shugaban majalisar dokokin jihar Edo, Rt. Hon. Blessing Agbebaku, ya bayyana cewa dalilinsa na barin PDP zuwa jam'iyyar APC bai da nasaba da jam'iyya.
An kona gidaje 15 bayan da rikici ya barke tsakanin kabilun Tiv da Jukun a jihar Taraba. An jikkata mutum daya da harbin bindiga. An kona kayan abinci.
Wasu matan aure biyu sun gamu da kaddara mara kyau bayan sun kwankwaɗi maganin ƙara sha'awa domik yin gogayya da sabuwar amaryar mijinsu a Abuja.
Masu zafi
Samu kari