Latest
Wani babban jigo a jam'iyyar PDP a jihar Edo, Chief Tom Irehovbude, ya sauya sheka zuwa APC. Tsohon jigon na PDP ya koma APC ne tare da magoya bayansa.
A shekarar 2024 gwamnatin Bola Tinubu ta saye sabon jirgin shugaban kasa. Rahoto ya nuna cewa an kai jirgin gyara kasar Afrika ta Kudu domin a masa kwaskwarima.
Yan sanda sun tabbatar da kisan mutane a wani mummunan hari da yan ta'addan IPOB suka kai kan matafiya a titin Okigwe-Owerri da ke jihar Imo ranar Alhamis.
An samu rabuwar kai a jam'iyyar APC kan fitar da 'yan takara a zaben kananan hukumomi. An bukaci matar shugaban kasa Remi Tinubu ta saka baki a lamarin.
Sakataren kungiyar Izalah, Sheikh Kabiru Gombe ya bayyana cewa talakawa su ne ke zabar da azzaluman shugabanni ta hanyar karɓar kudi daga ‘yan siyasa.
Dan majalisar wakilai daga jihar Neja, Hon Adamu Lokoja, ya sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa APC. Ya samu tarba daba shugabannin APC na jihar.
Gwamnan Bauchi na shan suka kan cewa karatun Boko shirme ne a wani bidiyo. Dr Kabiru Danladi Lawanti ya soki gwamna Bala Mohammed kan maganar da ya yi.
Bayan ya tafka kuskure a wasan kusa da na karshe a gasar zakarun Turai, Fasto Joel Atuma, ya yi hasashen cewa PSG za ta doke Inter Milan a wasan karshe.
Jam'iyyar APC ta samu karuwa a jihar Anambra da tsohon kwamishina, Hon. Bonaventure Enemali ya sauya sheƙa daga APGA, ya ce yana tare da Bola Tinubu.
Masu zafi
Samu kari