Latest
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa bai ɗauki matakai masu tsauri don jefa ƴan kasa cikin ƙunci ba sai don samun ci gaba mai ɗorewa a Najeriya.
Hukumar EFCC ta sha alwashin ci gaba da binciken ƙaramin ministan tsaro, Bello Matawalle kan zargin sama da faɗi da dukiyar ƴan kasa lokacik yana gwamna.
Ministan tsaro, Bello Matawalle ya ba iyalan limamin Zamfara da aka kashe a Maru N5m da kayan abinci. Sarkin Maru ya yaba da ta'aziyyar Alkali Salihu Sulaiman.
Sanata .Rabiu Musa Kwankwaso ya yi magana kan 'yan majalisun NNPP da suka sauya sheka zuwa APC a jihar Kano. Ya ce fada da Kwankwasiyya fada ne da bango
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya yi magana kan zargin da ake yi na cewa ana neman maida Najeriya kasa mai jam'iyya daya.
Wasu daga cikin mutanen da ke zaune a karamar hukumar Talata Mafara a Zamfara sun godewa Bola Tinubu da Bello Matawalle kan kokarin da suke yi kan harkokin tsaro.
Bayan yada zarge-zarge kan mataimakin gwamnan Edo, Dennis Idahosa, ya musanta jita-jitar cewa yana da alaka da kungiyoyin asiri, yana mai cewa sharri ne kawai.
Sanatoci 3 na jihar Kebbi sun amince za su sauya sheƙa daga PDP zuwa jam'iyyar APC mai mulki bayan ganawa da shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu a Villa.
Ɗan majalisa a jihar Lagos kuma tsohon ɗan fim, Desmond Elliot ya bayyana yadda ya kusa konewa a ofishinsa a Surulere lokacin zanga-zangar EndSARS a 2020.
Masu zafi
Samu kari