Latest
Sanata Barau Jibrin ya karbi shugabannin matan jam'iyyar NNPP zuwa APC. Matan sun ce rashin adalci da rikicin tafiyar Kwanwkasiyya ne ya sanya su sauya sheka.
Gwamna Uba Sani ya kwarara yabo ga gwamnatin Bola Tinubu inda ya ce babu wani shugaban kasa da ya zuba jari a harkar noma kamarsa cikin shekaru biyu da suka wuce.
Ma’aikata biyu na hukumar ilimi sun mutu sakamakon fashewar bam a hanyar Damboa–Maiduguri. Lamarin ya faru ne a jihar Borno, inda hare-haren IED ke ƙaruwa.
Tsohon gwamnan Rivers kuma ministan Abuja, Nyesom Wike, ya tabbatar da ziyarar Siminalayi Fubara tare da gwamnoni biyu na APC a Najeriya domin sasantawa.
Tsohon mai magana da yawun PDP, Kola Ologbondiyan ya yi ikirarin cewa gwamnoni da sauran ƴan siyasar da ke komawa APC mafutarsu kawai suke dubawa.
Wike ya nemi PDP ta kai tikitin 2027 Kudu. Ya ce ware tikitin 2023 zuwa Arewa ya haifar da rikici amma ana ganin Wike na kokarin hana Atiku takara a jam'iyyar ne.
Malam Uba Sani ya miƙa sakon ta'aziyya da alhini bayan samun labarin rasuwar Alhaji Ramalan Yero, mahaifin tsohon gwamnan Kaduna, Mukhtar Ramalan Yero.
Kungiyar Arewa Youth Congress ta yabawa ministocin lafiya a gwamantin Bola Tinubu kan kokarin inganta bangaren kiwon lafiya musamman a Arewacin Najeriya.
Asibitin ƙashi na Jos ya fara aiki bayan shekaru huɗu. Za a rika kula da masu lalurar ƙasusuwa, tsokoki, jijiyoyi, da sauran abubuwan da suka shafi motsin jiki.
Masu zafi
Samu kari