Latest
Kungiyar matasan Arewa ta TNYF a jihohi 19 da Abuja ta fitar da tsarin samawa Tinubu kuri'u miliyan 5.5 a 2027 a Arewa yayin ziyara ofishin Sanata Barau Jibrin.
Sanatocin Kebbi guda uku, Adamu Aliero (Kebbi ta Tsakiya), Yahaya Abdullahi (Kebbi ta Arewa), da Garba Maidoki (Kebbi ta Kudu) sun sauya sheka daga PDP zuwa APC.
Yan bindiga dauke da makamai sun kai hari kasuwa a karamar hukumar Wase ta jihar Filato. Sun sace yan kasuwa da kayan abinci da maganai a shaguna.
Gwamnatin Zamafara ta kaddamar da shirin raba tallafin kudi ta ATM na N75,00 a karamar hukumar Tsafe. Dauda Lawal ya bukaci yin amfani da tallafin da kyau.
Kwararru sun ce ɗan shekara 18 zai iya ɗirka wa mata 10 ciki, amma ba a saba gani ba. Ana zargin matashin yana da cutar karfin sha'awa da ke bukatar kulawar likita.
Sarkin Zazzau, Ahmad Nuhu Bamalli ya umarci fadawa su koma Islamiyya don gyaran kuskuren addini, yana kira ga shugabanni su sauke nauyin da Allah ya dora masu.
Jam'iyyar APC ta jihar Kebbi ta kama hanyar faɗawa rikici yayin da ake shirye-shiryen karaɓar sanatocin PDP uku, an dakatar da shugabanni da kusoshi a yankin Koko.
Bayan shigar da korafi kan rigimar sarauta, babbar kotu a Delta ta yi watsi da karar da ke kalubalantar nadin Cif Oma Eyewuoma a matsayin Ologbotsere na masarautar
Hukumar NiMet ta yi hasashen cewa jihohin Legas, Delta, Bayelsa, Cross River, Rivers, da Akwa Ibom za su fuskanci ruwan sama na tsawon kwanaki 250 zuwa 290.
Masu zafi
Samu kari