Latest
Kungiyar lauyoyi ta kasa NBA ta yi martani ga Abba Kabir Yusuf kan hana hirar siyasa kai tsaye a radiyo a jihar Kano. NBA ta ce hukumar NBC ce ke da hurumin hakan.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio, ya bayyana cewa babu jam'iyyun siyasa da za a samu a jihar Akwa Ibom a 2027. Ya ce PDP ta tarwatse.
An samu matsala a taron jin ra'ayin jama'a da aka yi a Rivers inda rikici ya ɓarke tsakanin magoya bayan Nyesom Wike da na dakataccen Gwamna Siminalayi Fubara.
Jagoran kabilar Igbo, Dr. Nwachukwu Anakwenze ya gargaɗi PDP da kada ta tsayar da Atiku Abubakar a 2027, yana cewa hakan zai jawo ta rasa jihohi da rusa jam’iyyar.
Ya sanda a Jihar Rivers sun tabbatar da kama wata mata mai suna Gift bayan ta yanke mazakutar saurayinta a unguwar Diobu da ke Port Harcourt a jiya Alhamis.
Kotun Ebonyi ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga mutum hudu da suka hada baki suka kashe Chinonso Elom, wani matashi dan Ngbo, a ranar 5 ga Fabrairu, 2023.
Rahotanni sun bayyana cewa wani abu ya fashe a sashen gas na wani gidan mai a Fatakwal, babban birnin jihar Ribas, mutum biyar sun ji raunuka, motoci sun ƙone.
Sheikh Alƙali Abubakar Salihu Zariya ya bayyana a shirin Hadiza Gabon wanda ya haifar da muhawara a kafafen sada zumunta, inda ra’ayoyi suka bambanta matuƙa.
Masu amfani da kafafen sada zumunta sun caccaki El-Rufa’i kan hoton da ke nuna shi a coci, lamarin da ya janyo bincike don gano gaskiyar abin da ya kai shi can.
Masu zafi
Samu kari