Latest
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi magana kan fargabar da 'yan adawa suke da ita kan shirin maida Najeriya karkashin jam'iyya daya. Ya ce ba amza a yi haka ba.
Shugaba Bola Tinubu ya sha alwashin cigaba da ayyukan alheri ko da kuwa za a ci gaba da korafi inda ya shawarci jami'an tsaro kan gudanar da ayyukanau.
Yayin da ake bikin ranar dimukraɗiyya, Bola Tinubu ya sanar da shirin bashi na musamman ga matasa, wanda zai fara a watan Yuli, domin tallafa wa matasa 400,000.
Fadar shugaban kasa ta nemi afuwa bayan Tinubu ya yi kuskure a jawabin Ranar Dimokuraɗiyya inda aka karrama Pa Fasoranti da Dr. Madunagu a matsayin matattu.
Bayan jawabin Tinubu, Majalisar Tarayya ta kafa dokar da za ta ba shugaban kasa damar zuwa gabanta ya yi jawabi a kowace ranar dimokurafiyya a Najeriya.
Shugaba Tinubu ya musanta zargin APC na shirin kafa gwamnatin jam'iyya guda yayin da ya tuno yadda ya hana PDP murkushe 'yan adawa a 2003 lokacin yana gwamna.
Shugaba Tinubu ya karrama jaruman dimokuraɗiyya da lambobin yabo daban-daban a Ranar Dimokuraɗiyya ta 2025, inda ya jinjinawa gudummawarsu da ci gaban Najeriya.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya yabawa magabacinsa, Muhammadu Buhari bisa yadda ya tabbatar da ranar 12 ga watan Yuni a matsayin ranar dimokuraɗiyya.
Shugabam kasa, Bola Tinubu ya ba marigayi Kudirat Abiola da Janar Shehu Musa Yar’Adua lambar yabo saboda kare dimokuraɗiyya da suka yi a lokacinsu.
Masu zafi
Samu kari