Latest
Wani matashi dan Najeriya ya shiga annun sojojin Ukraine yayin da ya ke taya Rasha yaki. An kama Kehinde Oluwagbemileke ne a Rasha saboda laifin kwayoyi.
Jam'iyyar PDP na ƙara fuskantar rugujewa yayin da tsohon shugaban kwamitin sulun jam'iyya, AVM Shehu ya tattara kayansa ya koma jam'iyyar haɗaka watau ADC.
Majalisar dattawa takafa sharudan dawo da Sanata Natasha Akpoti bayan dakatarwar wata shida da aka mata a Maris. Majalisar ta ce dole Natasha ta nemi gafara.
Sakataren riko na jam'iyyar ADC, Rauf Aregbesola ya yi jawabi yayin tarbar da aka masa a jihar Legas. Aregbesola ya ce ba za su yi fada da kowa ba a siyasance.
Gwamnatin Amurka na neman kama wani dan Najeriya da ya damfari kudin kirifto da suka kai N450m na bikin rantsar da shugaban Amurka Donald Trump a 2025.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya ce a shirye yake ya marawa duk wanda jam'iyyar haɗaka watau ADC ta bai wa tikitin takarar shugaban ƙasa a 2027.
Jam'iyyar hadaka ta ADC ta ce tana shirin karbar gwamnoni biyar a Najeriya nan gaba kadan. ADC ta ce gwamonin sun ba da tabbacin shiga jam'iyyar.
Rundunar 'yan sandan jihar Bauchi ta kama wani matashi mai suna Liman Muhammad Baba da ya kashe mahaifinsa a karamar hukumar Giade bayan samun sabani.
Tsohon gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike ya ce ya sa rayuwarsa cikin hadari domin tabbatar da Rotimi Amaechi ya zama gwamna a zaben shekarar 2007.
Masu zafi
Samu kari