Latest
Wani dan Majalisa ya tsokano ƴan Najeriya da ya kwatanta hatsarin jirgin zaman da ya girgiza Najeriya da haɗakar ƴan adawa ta ADC, mutane sun yi masa ca.
Solomon Dalung ya kare sabbin shugabannin ADC tare da musanta zargin kwace jam’iyyar, yana mai cewa babu bidiyon David Mark da ke nuna yana cusa kudi a aljihu.
Tsohon ministan sufurin jiragen sama a gwamnatin Muhammadu Buhari, Hadi Sirika, ya karyata rahotannin cewa ya fice daga jam’iyyar APC zuwa sabuwar kawancen adawa.
A labarin nan, za a ji cewa dangantaka ta yi tsami a tsakanin hukumar tattara haraji ta kasa FIRS da kuma kamfanin rarraba hasken wutar lantarki na Kano, KEDCO.
Tsohon mataimakin shugaban PDP na ƙasa, Bode George ya soki Atiku Abubakar da wasu manyan jiga-jigai, yana mai cewa bai kamata su gudu su bar gidansu na asali ba.
Fulani a Bauchi sun ƙi amincewa da sababbin masarautun da Gwamna Bala Mohammed yake son kirkirowa, sun ce sun fi son bin tsofaffin masarautun jihar 6.
Wani matashin da ba a bayyana sunansa ba ya wallafa wani faifan bidiyo inda yake barazanar shiga cikin yan bindiga ko Boko Haram idan ba a taimake shi ba.
A labarin nan, za a ji cewa wasu matasa biyu sun daurawa kansu aure ba tare da sanin iyayensu ba a kan sadaki N50 a unguwar Yakasai da ke birnin Kano.
A labarin nan, za a ji cewa babban Fasto a Najeriya, kuma Shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual Church, Primate Elijah Ayodele ya gargadi APC kan ADC.
Masu zafi
Samu kari