Latest
Majiyar NAIJ.com ta gano cewa mahaifiyar Leah ta yanke jiki ta suma yayin da mayakan Boko Haram suka dawo da yan matan amma bata ga diyar ta ba. Yan kungiyar na Boko Haram sun rike yan matan har na tsawon wata daya.
Cecelia Elom, shugaba ta hukumar kula da kare hakkin yara yayin ganawa da manema labarai a birnin Abakaliki na jihar Ebonyi ta bayyana cewa, sun samu korafin wannan rashin sanin ciwon kai na Veronica a ranar Talatar da ta gabata.
Mun samu labarin cewa yanzu zaman da ake yi kimanin jiragen ruwa manya ne kuda akalla 33 makare da kayan masarufi da suka hada da abinci da muka man fetur ne suka doso Najeriya ta tashar jiragen ruwa dake a birnin Legas. Kamar dai
Babban mai taimakawa shugaban kasa na fuskar yada labarai Malam Garba Shehu ya maidawa jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party (PDP) da ma sauran dukkan masu irin tunanin su na cewa sacewa tare da kuma maido 'yan matan Dapchi
Ministan muhalli na kasa, Ibrahim Jibril, ya bayyana cewar, hukumar kwastam ta kama haure da toron giwa a Najeriya na kimanin biliyan N1.2bn tsakanin 15 ga watan Fabrairu da 22 ga watan Maris. Ministan, da babban sakataren ma'aika
Shekaru kusan goma kenan masu da'awar jihadi da korar Boko sun addabi yankin Arewa maso Gabas, yanzu kam an shawo kan lamarin, domin kuwa gashi har IGP na ziyarar kwanaki uku a yankin Maiduguri da kewaye, tare da tawagar jami'an..
Tun zuwansa ziyarar aure a Najeriya, inda aka yi auren diyar abokinsa Dangote, Bill GAtes yana ta samun karramawa da zagayawa domin duba hanyoyi da zai taimakawa NAjeriya da ma zuba jari, tare da abokin nasa Aliko Gote mafi kudi..
Wani Bbbbabn mallamin addinin musulunci mazaunin garin Abuja, Sheikh Yahya Al-Yolawi, yayi kira da gwamnatin tarayya ta tabbatar da kare hakokin musulmai a kasar Shehin Mallamin, yayi wannan kira a wata hira da manema labaru
Yahanasu wanda ta bayyana cewar shekaru biyar kenan da aurensu, kuma suna da yaro guda daya, ta kara da cewa Nasiru baya kulawa da ita gaba daya, inda tace bai san cinta ba, bai san shanta ba, inji rahoton majiyar NAIJ.com.
Masu zafi
Samu kari