Ibrahim Idris shugaban Hukumar Yansanda na ziyarar kwanaki ukku a arewa maso gabas don gane ma idanunsa harkar tsaro

Ibrahim Idris shugaban Hukumar Yansanda na ziyarar kwanaki ukku a arewa maso gabas don gane ma idanunsa harkar tsaro

- IGP na ziyarar gani da ido a Maiduguri da kewaye ta kwana uku

- Shekaru 9 kenan Boko Haram na cin karensu babu babbaka a yankin

- Ga alama wasu shekarun 10 na iya wucewa ba'a gama yakin ba

Ibrahim Idris shugaban Hukumar Yansanda na ziyarar kkwanaki ukku a arewa maso gabas don gane ma idanunsa harkar tsaro
Ibrahim Idris shugaban Hukumar Yansanda na ziyarar kkwanaki ukku a arewa maso gabas don gane ma idanunsa harkar tsaro

Shekaru kusan goma kenan masu da'awar jihadi da korar Boko sun addabi yankin Arewa maso Gabas, yanzu kam an shawo kan lamarin, domin kuwa gashi har IGP na ziyarar kwanaki uku a yankin Maiduguri da kewaye, tare da tawagar jami'an sa.

Har yanzu dai yankin baya karkashin ikonsa, tun bayan da GEJ ya ayyana dokar ta baci aka aiko sojoji tuli yankin.

DUBA WANNAN: Me yasa ake kyamar addinin Islama?

A ziyarar, Ana sa rai zai je har garin Dapchi shima, kamar yadda Boko Haram suka yi.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng