Latest
Hukumar zabe mai zaman kanta na kasa (INEC) ta fitar da jadawalin cigaba da yiwa Sanata Dino Melaye kiranye. Mr. Melaye dan majalisa ne mai wakiltan yankin Kogi ta yamma a majalisar ta dattawa. Sanarwan fitar da rannakun da za'a g
Shugaba Muhammadu Buhari a jiya, a ofishinsa, a birnin tarayya, ya karbi ‘yan matan makarantar Dapchi da aka saki kuma ya bayyana cewa zai karbi mika wuyan ‘Yan Kungiyar Boko Haram. Shugaban kasar ya kara da cewa gwamnatinsa a sh
An gano wayar tane da kuma yadda shi tayi wa wayar karshe, daga nan ta tsallake yayanta hudu ta ce ta tafi bikin suna, tun 1 ga Fabrairu. Shi dai gogan yace suna tsaka da soyayya ne abubuwa suka rikice, inda da yaga abu yayi kamar
Prophet Jeremiah Omoto Fufeyin dai shima yabi sahun takwarorinsa a gasar sayen motoci da jiragen sama, inda yace jama'a su taya shi murna, Allansa ya yassare masa ya sayo jirgi, domin yawon wa'azin fadada Injilar Yesu a duniya
Wannan hotuna dai na irin wannan ida ne da wani mutum Musa Mseleku, dan shekaru 43 a Aika ta kudu, wanda yace yana farin ciki da auren Orobo har hudu ragas. Suma dai matan sunce auren nasu akwai dadi, kuma suna farin ciki...
A ranar Juma'ar da ta gabata ne shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya aika da sakon sa na gaisuwa zuwa ga iyalan Abebe, gwamnati da kuma al'ummar jihar Edo a sakamakon rashin Dakta Christopher Abebe da ya riga mu gidan gaskiya.
Fitacciyar jarumar nan kuma tsohuwar fuska ta fina-finan Hausa a masana'antar shirya fina-finai da ake yiwa lakani da Kannywood watau Mansura Isa ta bayyana yadda aka so lalata mata aure tun tana amarya kimanin shekaru 15 da suka
A yau Juma'a ne babban Direkta na Hukumar Binciken Sirri na kasa (SSS), Lawal Daura ya bayyana cewa hukumar ta SSS tayi amfani da hikimomi na diplomasiyya a maimakon karfin soji wajen ceto yan matan kamar yadda Shugaba Buhari ya
A cikin satin nan da ya gabata ne dai al'ummar garin Abaranj dake a unguwar Ikotun ta jihar Legas suka shiga cikin halin al'ajabi da mamaki yayin da suka samu labarin cewa wata yariya mai shekaru 14 kacal a duniya da uban ta yayi
Masu zafi
Samu kari