Auren mata biyu, ko hudu, ko shida a tare ya fara zama yayi a wannan zamani (Hotuna)
- Mata hudu masu hadin kai da walwala
- Abin ya zamo sabon yayi a al'adu daban daban
- Dama dai namiji yana bukatar mace iye da daya a halitta
A yankuna daban daaban na duniya, da al'adu, an koma auren mace fiye da daya kuma an maida abin yayi, inda zaka ga mutum ya auri mace daga daya har shida a tare ba tare da wata tangarda ba.
A dai kishi da aka sani na mata, sai kuma aka kula matan kamar suna cikin farin ciki da hakan, musamman ma a lokutan auren.
Bibiyar kuma da ake musu bayan auren don aji ko abin zai dore sai kaga abiin gwanin ban sha'awa, ba kamar matan Hausa/Fulani ba, wanda daga kishi sai duka da tsangwama.
DUBA WANNAN: An rage kudin aure a Nijar
Wannan hotuna dai na irin wannan ida ne da wani mutum Musa Mseleku, dan shekaru 43 a Aika ta kudu, wanda yace yana farin ciki da auren Orobo har hudu ragas.
Suma dai matan sunce auren nasu akwai dadi, kuma suna farin ciki. Ya zuwa yanzu yaransu 10.
Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng