Latest
'Yan majalisar wakilan Najeriya a ranar Alhamis din da ta gabata sun saka alamar tambaya akan kwamitocin shugaban kasa ke fawa na binciken wasu badakalolin da ake zargin an tafka a gwamnatance inda suka bayyana su a matsayin masu
Masarautar Damagaram ta jamhuriyar Nijar ta goya wa takwararta Azbin baya bisa amincewa da kafa dokoki saboda a samu sauki wurin aure a yankin, dokokin sun hada da rage kudin sadaki, da hana yin ankon biki, da rage kayan gara, da
Rundunar 'yan sandan kasar Birtaniya wato Europol, ta bayyana cewar jami'an tsaro na kasa da kasa sun binciko wasu gungun masu aikata laifi a Najeriya. Masu laifin dai suna da wata kungiya mai suna The EIYE Brotherhood wadanda su
Kafafen yada labarai sun bada rahoton cewa, bayan da shugaban kasar Amurka Donald Trump ya bayyana aniyarsa ta cewar birnin Kudus shine zai zama helkwata na jakadancin Amurka a watannin da suka wuce, tun lokacin sojojin kasar ta..
Sama da Amurkawa milyan 70 ne suke cikin halin kaka - ni - kayi, sanadiyyar wata guguwar kankara data addabesu. Guguwar wacce ta sako kai da tsakiyar daren Laraba a yankin Philadelphia da kuma yankin Washington D.C, inda a jiya
Tsohuwar dalibar jami’ar jihar Ebonyi, Ogechuckwu kate, ta burge mutane dayawa a kafar labarai ta zamani bayan datake yin abunda mata dayawa masu matsayi irin nata bazasuyi ba. Kyakkyawar yarinyar mai kwalin digiri, a fannin...
Jaridar UK Guardian ta ruwaito cewa NneNne Iwuji-Eme, kafin a bata wannan matsayi tayi aiki a Ofishin kasar waje na Ingila na tsawon shekaru 16, kuma zata maye gurbin Joanna Kuenssberg a watan Yuli, a matsayin Ambassador
Abdullahi Danburam Jada mai shekaru 94 a Duniya ya bayyana yadda ya zama Minista a Jamhuriya ta farko ba tare da ya nema ba ko ya san wani. Kafin nan ‘Dan Majalisa ne a karkashin Jam’iyyar NPC ta mutanen Arewa.
Kamfanin dillancin labaru NAN, ta ruwaito Lamido ya bayyana haka ne a ranar Alhamis 22 ga watan Maris, a yayin wani taron tattaunawa da yayi da yayan jam’iyyar PDP na jihar Legas, inda ya soki gwamnatin APC, da cewa bata tabuka ma
Masu zafi
Samu kari