Latest
Mahukunta a babbar asibitin koyarwa ta jami'ar Najeriya dake a garin Enugu, babban birnin jihar Enugu dake a yankin kudu maso gabashin Najeriya sun bayyana cewa asibitin za ta fara yin tiyatar dashin koda ga marasa lafiya masu buk
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya maidawa Sanata Dino Melaye martani, wanda yake zargin cewa gwamnan yana amfani da hukumar 'yan sanda ne domin suga bayan shi. Yayinda shi kuma gwamnan ya bukaci Sanatan da ya kyale shi yaje yaji
Cibiyar binciken kuturta, tarin shika, da kanjamau (NTBLC) na daga cikin cibiyoyin binciken kwakwaf a kan cututtuka dake dauke da kayan aiki da babu irinsu a cibiyoyin binciken cututtuka dake nahiyar Afrika. Wakilin kamfanin dilla
An daura auren ranar 3 ga watan Maris a babban masallacin sallar juma'a na garin Kano dake fadar sarkin Kano, muhammadu Sanusi II. Shugaban kasa Muhammadu Buhari ne ya yiwa Idris walicci yayin da jagoran jam'iyyar APC, Bola Tinubu
Za ku ji cewa an bankado yadda Kasar Birtaniya ta shigo cikin harkar zaben Najeriya a 2007. Marigayi Ummaru Musa ‘Yaradua yayi nasara dai a zaben na 2007 inda ya doke Shugaba Muhammadu Buhari da su Atiku Abubakar.
Za ku ji cewa an gano wasu makudan Miliyoyi da aka yi awon-gaba da su a lokacin Jonathan. Majalisar ta gano wasu makudan kudin Gwamnati da aka sace a lokacin Gwamnatin PDP kuma ta nemi EFCC da ICPC tayi bincike.
Lauratu, ta shaidawa kotu cewar, mijinta, Yahaya Tanko, na yawan cin zarafinta duk da baya iya biyan bukatunta. Ta sanar da kotun cewar mijinnata ya barta da yunwar abinci da kuma ta jima'i har na tsawon watanni hudu. Lauratu, uwa
Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo, ya kai ziyara jihar Bauchi, domin mika ta'aziyya ga gwamnatin jihar, masarautar jihar, mutanen jihar da kuma iyalan marigayi Sanata Ali Wakili. Ya kasance Sanata mai wakiltan Bauchi ta kudu.
Rahotanni sun nuna cewa kotu a jihar Kano, ranar Litinin ta yankewa wani dalibi, Sultan Bello, mai shekaru 20, hukuncin dauri na tsawon watanni 36, bisaga Sojan Gona da yakeyi da sunan sarkin Kano, Alhaji Muhammadu Sanusi II.
Masu zafi
Samu kari