Latest
Jaridar Punch ya rawaito cewar, cacar baki ce ya shiga tsakanin jami'in dan sandan da yaron motar, bayan an tsayar da motar su ta dakon kaya. Saja Itam da abokan aikinsa mutum sun tsayar da motar su marigayin mai lamba AAH 229 XA
Fitaciyyar jarumarnan ta Kannywood wacce aka fi sani da Fati KK ta yi cikakken bayani game da mutuwar aurenta. Ta ce ta fuskanci kalubale da dama amma ta shanye iyakaci ta zauna ta sha kukanta amma bata taba neman a sake ta ba.
Kungiya Jma’atul Ibadat Wazikirullahi ta bukaci ‘yan Najeriya da gwamnati dasu tallafawa kasar da addu’a don samun mafita ta har abada, bisa ga matsalolin da kasar ke fuskanta.Shugaban kungiyar Sheikh Hassan Mohammaed ya fadi haka
A kokarin da yankin Afirika ta Yamma suke na ganin sun kawo zaman lafiya a kasashen yankin, a yaune Sojojin Najeriya suka nufi kasar Gambia domin taimakawa wurin kwantar da tarzoma. Anyi jigilar Sojojin Kasa dana Ruwa zuwa kasar.
Wannan lamari dai ban cike da darasa ya faru ne a garin Rano dake jihar Kano, yayin da Ganduje ya kai ma tsohon kakakin majalisa kuma Turakin Rano Alhaji Kabiru Rurum a gidans, kwatsam sai ga wani yaro mai larurar ya tunkaro kujer
Rahotanni sun kawo cewa an binne Hassan Lawal, tsohon ministan ayyuka wanda ya rasu a ranar Lahadi a Abuja, a makabartan Kofsar Hausa dake Keffi, jihar Nasarawa. Mohammed Auwal, babban limamin masallacin Keffi ne yayi masa sallah.
Kwamitin bincike na jaridar Le Monde wanda yake fitar da rahoto a kowacce shekara akan laifukan kyama da wariyar fata, jaridar ta ce rahoton wannan shekarar ya tabbatar da cewa ma'abota addinin musulunci suna fuskantar wariya...
Yanzu haka ana cikin zaman dar dar a tsakanin manyan shugabannin hukumar rundunar 'yan sandan Najeriya bayan da wani bincike na hukumar harkokin kudi ya bankado akalla jami'an 'yan sanda dubu 78 da dari 315 na bogi da kuma gwamnat
A yayin da ake samun mabanbantan alkaluma tsakanin manyan jami'an gwamnatin shugaba Buhari, Ministar kudi, uwargida Kemi Adeosun, ta aike da wasika zuwa ga shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC), Ibrahim Magu, tana n
Masu zafi
Samu kari