Ruwan sama yayi sanadiyyar mutuwar mutane 6 a jihar Sokoto

Ruwan sama yayi sanadiyyar mutuwar mutane 6 a jihar Sokoto

- A yayinda mutane musamman ma manoma suke murnar gabatowar damuna ta wannan shekara, ba ayi aune ba sai majiyarmu taci karo da wannan labarin da yake nuni da ruwan saman yayi sanadiyyar mutuwar mutane har 6

- A rahoton da NAN ta fitar ta nuna cewar mutane 6 ne suka mutu har lahira, yayinda wani mutum 1 kuma ya jikkata. Haka zalika kuma gidaje da shaguna da dama sun samu matsala sakamakon ruwan saman da ake ta faman yi kamar da bakin kwarya a yankin

Ruwan sama yayi sanadiyyar mutuwar mutane 6 a jihar Sokoto
Ruwan sama yayi sanadiyyar mutuwar mutane 6 a jihar Sokoto

A sakamakon wani ruwan sama da ake ta faman yi a yankin jihar Sokoto, mutane 6 ne suka rasa rayuwar su yayinda kasa ta yanke ta fado musu.

DUBA WANNAN: Da tuni nine angon Fatima Dangote na je ina biye wasu matan daban - inji wani Saurayi

Kamfanin dillacin labari na NAN ya tabbatar da hakan, inda ya sanar da cewa lamarin ya faru a yankin Illela-Kalmalo dake cikin jihar Sokoto a arewa maso yammacin Najeriya.

A rahoton da NAN ta fitar ta nuna cewar mutane 6 ne suka mutu har lahira, yayinda wani mutum 1 kuma ya jikkata. Haka zalika kuma gidaje da shaguna da dama sun samu matsala sakamakon ruwan saman da ake ta faman yi kamar da bakin kwarya a yankin.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng