Latest
A yayin da Kanal Muhammad Lawal Abubakar, Babban Dogari kuma amintacce ga shugaban kasa Muhammadu Buhari ya cika shekaru 45 a duniya, NAIJ.com ta kawo ma ku dan takaitaccen tarihin sa tare da rawar da ya taka a fagen sana'ar sa.
A yau Talata ne hukumar Yan Sandan farin kaya (DSS) ta bayar da sanarwan kama wani mutum, Lawal Mohammed da ake zargin yana tallafawa gagararun yan kungiyar masu garkuwa da mutane na Basalube a jihar Kogi. Sanarwan da ta fito daga
Mahukunta a kasar Saudiyya sun kai karar kasar Iran gaban kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya (MDD). Kasar Saudiyya ta shigar da korafin ne bisa zargin cewar kasar Iran na bawa kasar Yemen makamai. A cewar kasar ta Saudiyya,
Wani ya koma harkar wiwi saboda kudin makaranta. An kama shi ne yana harkar taba. Bawan Allah yace yana harkar ne don ya biya kudin makaranta. Tun kwanaki matashin ya kammala karatun Digirin sa a wata babbar Jami'a.
Tsarin farfado tare da bunkasa tattalin arziki na gwamnatin Nigeria, na daya daga cikin muhimman abubuwan dake janyo saka hannun jari daga mutanen mu. Amma ayyukan da gwamnati ta baiwa fifici, ba su da alaka da inganta bukatun yan
Jami'an hukumar tsaro na NSCDC reshen jihar Kwara ta gano wani gidan matsafa a garin Aleyo da ke Layin Ojoko a karamar hukumar Asa na jihar ta Kwara bayan wani mutum da aka damfara N5m a gidan tsafin ya kai kuka wajen hukuma.
Sanata Dino Melaye, yace ya gano shirin da hukumar ‘Yan Sanda ta kasa keyi da gwamnatin jihar Kogi don su kasheshi ta hanyar yi masa allura akan hanyar zuwa jihar ta Kogi. Shiyasa suka dage akan sai anyi masa shari’arsa a jihar.
Mazauna yankin sun bayyana cewa annobar ta fara ne satin da ya wuce, a kauyen, wanda ya tayarwa mutanen garin hankali, bisa ga yanda aka ringa mutuwa kusan kowace rana.Sunce wadanda suka rasa rayukansu sun hada da yara matasa.
Gwamnan jihar Gombe, Ibrahim Dankwambo, ya ce zai biya dukkan kudaden da za a kashe yayin jinyar wani almajiri mai shekaru 12 da aka datsewa hannaye bayan ya samu rauni daga horon da malamin makarantar su ya yi masa. Jaridar Daily
Masu zafi
Samu kari