Latest

Jerin Jihohi 10 mafi kyawawan mata a Najeriya
Jerin Jihohi 10 mafi kyawawan mata a Najeriya
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Najeriya ita ce kasa mafi tarin al'umma a duk ilahirin nahiyyar Afirka. Kasa ce wadda ke tattare da al'adu daban-daban. A kiyasta cewa Najeriya ta na da kimanin kabilu 300 da kuma dumbin al'umma da adadin su ya haura miliyan 200.