Jihohi 10 mafi tsala-tsalan mata a Najeriya

Jihohi 10 mafi tsala-tsalan mata a Najeriya

Najeriya ita ce kasa mafi tarin al'umma a duk ilahirin nahiyyar Afirka. Kasa ce wadda take tattare da al'adu daban-daban. A kiyasta cewa Najeriya ta na da kimanin kabilu 300 da kuma dumbin al'umma da adadin su ya haura miliyan 200.

Jihohi 10 mafi tsala-tsalan mata a Najeriya
Jihohi 10 mafi tsala-tsalan mata a Najeriya

A sanadiyar tabarrakin al'umma, Najeriya ta na da irin bajintar wajen tsala-tsalan mata cikin bangorin kabilun da ta kunsa. Manyan kabilun Najeriya su ne; Hausa, Yoruba da kuma Igbo.

Legit.ng da sanadin shafin hotvibesmedia.com ta kawo mu ku jerin jihohi 10 na Najeriya mafi kyawawan mata son kowa kin wanda ya rasa;

1. Jihar Imo mai kaso 93 cikin 100

2. Jihar Legas mai kaso 75.4 cikin 100

3. Jihar Enugu mai kaso 75.1 cikin 100

4. Birnin tarayya Abuja na da kaso 73.9 cikin 100

KARANTA KUMA: Jami'in dan sanda ya shekar da rayuwar wani Karen Mota a jihar Imo

5. Jihar Delta na da kaso 61.1 cikin 100

6. Cross River mai kaso 57.7 cikin 100

7. Jihar Ribas na da kaso 45 cikin 100

8. Ogun na da kaso 43.1 cikin 100

9. Jihar Kano na da kaso 35.2 cikin 100

10. Jihar Edo na da kaso 25.7 cikin 100

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://facebook.com/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Tags:
Online view pixel