Latest
Burin wasu ma'aurata da suka shafe sama da shekaru 63 da yin aure ya cika inda suka mutu a rana daya. Edna Huntley mai shekaru 81 ta mutu ranar 20 ga watan Mayun nan jim kadan bayan ta kwanta bacci, yayinda shima mijinta Bob...
Kwamishinan 'yan sanda a jihar, Mista Lawan Ado, ya ce sun kama mutumin mai suna Suleiman Adenifuja da kokon kai guda uku ranar 26 ga watan Maris, a yankin Ogbomosho-Eiyekorin a garin Ilorin. Ado ya ce, mutumin ya bayyana masu cew
A wani bayani da aka aika wajen babban taron habaka harkokin kasuwanci da kudi na musulunci, Ministar kudi ta Najeriya Mrs. Kemi Adeosun, tace musabbabin hada tarin shine domin a tattauna da kuma gano hanyoyin da za a dinga samun
Babban alkalin yankin jihar Maryland dake kasar Amurka ya bukaci da a iza keyar Shugaban kasar Amurkan Donald Trump gaban kuliya, saboda zargin sa da ake da aikata laifin almundahana, inda ya hada kai da kasar Rasha ya lashe zaben
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito kwamishinan Yansandan jihar, Sadiq Bello yana fadin a ranar 7 ga watan Maris ne jami’an Yansanda suka cafke Chado a kauyen Bafete na jihar Neja, indaya boye bayan ya cefanar da motar akan kudi naira dub
Yaron ya bayyana ma mahafiyarsa cewa ya ga kananan yara da dama a gidan, daga ciki har da wata karamar yarinya da bata fi shekaru 3 ba, don kuwa tana sanye da kunzugun famfas, ya kara da cewa duk magiyar da yayi ga mutanen da suka
Garkuwa da mutane domin kudin fansa ya zama tamkar ruwan dare a kasar nan, musamman ma a kudancin kasar nan, to sai dai yanzu yankin arewa abin ba a cewa komai, domin suna nan sunyi wa yankin kaka gida. A wannan satin ne rundunar
Bayan wasu awanni kadan suka sake komawa kauyen na Bawardaji, da safiyar ranar Laraba 28 ga watan Maris, inda suka kashe mutane 12 a wani harbin mai kan uwa da wabi da suka yi, a daidai lokacin da ake gudanar da jana’izar mamatan
Wasu manyan APC a Zamafara da Kaduna sun maka Jam'iyyar mai mulki a Kotu idan ba ku manta ba a dalilin karawa Shugabannin Jam'iyyar wa'adi wanda wasu 'Ya 'yan APC ke ganin ya sabawa ka'idar dokar kasa da kuma tsarin Jam'iyya.
Masu zafi
Samu kari