Latest
‘Yan Sandan jihar Nasarawa sun gano bindigogi 35, da kuma alburusai 222 a tsakanin kananan hukumomi 13 na jihar, cikin kauyuka 18 dake tasowa. Kwamishinan ‘Yan Sanda na jihar, Mr. Bello Ahmed, ya tabbatar da haka lokacin da yake
A baya PDP ta bada hakurin abin da ya faru a lokacin da tayi shekaru 16 tana mulkin kasar nan. Dazu Shugaban kasa ya maidawa Jam’iyyar martani game da maganar yace dole PDP ta maido abin da ta sace na dukiyar Najeriya.
Shugaba Buhari ya kammala ziyarar aiki da ta kaishi jihar Ikko kwana biyu, inda ya bude wasu manyan ayyuka da jihar ta kaddamar, ya kuma halarci taron bikin cikar Tinubu da haihuwa na goma, watau Tinubu Colloquim lecture.
Gwamnatin Tarayya ta bayyana sunayen masu satar kudaden al'umma da aka damka musu amana. Ministan Labarai da Al'adu, Lai Mohammed ne ya bayar da wannan sanarwan a yau juma'a yayin da ya kira taron manema labarai a Legas.
Majalisar wakilai ta sahalewa gwamnatin Tarayya ciro kudi da suka kai dala biliyan daya, watau akalla NAira biliyan 365 domin a kashe kan babban kamfanin rodi na kasa na Ajaokuta wanda yake jihar Kogi kuma yake bukatar kudaden tay
Hukumar nan ta gwamnatin tarayya da ke da alhakin kula da harkokin aikin hajji watau National Hajj Commission of Nigeria (NAHCON) a turance ta sanar da kara wa'adin yin rijista ga maniyyata aikin hajjin na bana shekarar 2018 ya zu
Kamar dai yadda muka samu, jami'an rundunar 'yan sandan Najeriya shiyyar jihar Borno dake a Arewa maso gabashin kasar nan a ranar Alhamis din da ta gabata ne ta tabbatar da samun nasarar cafke wani matashi mai suna Musa Faisal bis
Dazu mu kasamu labari daga kasar Kuwait cewa Kungiyar EU ta zauna da Malaman Islama karo na farko a Duniya. EU tace Ba za a taba raba Turai da addinin Musulunci ba har gobe don kuwa da shi a ka san su a tarihi.
Fitaccen ‘Dan Majalisar watau Dino Melaye ya bayyana cewa INEC da Gwamna Bello sun yi kadan don sai ya kammala wa’adi sa zai dawo gida. Dino Melaye yace yana tare da Shugaban kasa Buhari a majalisa amma fa da sake.
Masu zafi
Samu kari