Latest
Yayin da kasar Saudiyya ke ta dada kara shiga cikin cakwakiyar rikicin addini sakamakon kokarin kawo sauye-sauye a kasar da Yarima Mohammed bin Salman ke yi, ya bayyana cewa shi a kasar sa yanzu babu sauran banbanci a tsakanin
Yanzu dai jerin barayin kasa ya jawo sabon rikici a Najeriya inda wata Tsohuwar Ministar Jonathan watau Stella Oduah tace sharri kurum Gwamnatin nan ta ke yi yayin da wasu ma ke kokarin shiga Kotu da Gwamnatin kasar.
Tsohon Gwamnan jihar Neja, Mu'azu Babangida Aliyu, yayi watsi game da zargin da gwamnatin tarayya take yi musu na cewar sune suka kwashe dukiyar Najeriya. A jerin sunayen da gwamnatin tarayyar ta fitar a satin daya gabata...
Wani tsohon kwamishinan jihar Kaduna kuma daya daga cikin manyan jam'iyyar APC a jihar Kaduna, Mista Mikaiah Tokwak, ya bayyana cewa, Gwamna Nasir El-Rufai ya taba gaya masa cewa ba dole sai da kuri'un mutanen kudancin Kaduna zai
Za ku ji cewa wannan karo da aka fitar da jerin barayi, Ministar tsohon Shugaban kasa Jonathan watau Oduah ta caccaki Gwamnatin Shugaba Buhari tace Gwamnatin tayi abin da ta saba ne watau yi mata karya da sharri.
Wani lauyan a jihar Benin, mai suna Ferdinand Orbih, ya zargi gwamnatin tarayya da yunkurin yin makirci akan sunayen mutanen da ta bayyana a matsayin barayin gwamnati. Orbih ya ce, sunayen da gwamnatin tarayya ta fitar, akwai
Mataimakin shugaban kasa na musamman a bangaren yada labarai, Mal. Garba Shehu, yace babu laifi idan mutum ya kare kanshi lokacin da 'yan ta'adda suka kai masa hari, amma kuma dole ayi hakan bisa yanda doka ta tsara...
Za ku ji cewa wannan karo ma tsohon Shugaban kasa watau Cif Olusegun Obasanjo ya kuma sukar Shugaban kasa Buhari yace Gwamnatin sa ba ta da kan gado. Sai dai wasu sun maidawa tsohon Shugaban kasar martani nan-take.
Rahotanni sun bayyana yadda hukumar yan sandan leken asiri wato State Security Service, SSS, sun yi musanyan fursuna da bangaren Al-Barnawi na Boko Haram domin sako yan matan Dapchi. Fursunan da hukumar SSS ta saki shine babban .
Masu zafi
Samu kari