Latest

Rundunar yan sanda sun gano makamai 119
Rundunar yan sanda sun gano makamai 119
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Hukumar ‘Yan Sanda a jihar Jigawa sun gano manyan makamai 116, da harsasai 65, akwatin harsashi 6. Kwamishinan ‘Yan Sanda na jihar Bala Sanci, yace aikin ya kasance umarnin da shugaban ‘Yan Sandan ya bayar na yaki da ta'addanci.

Kuma! Yan Boko Haram sun hallaka soji 5
Kuma! Yan Boko Haram sun hallaka soji 5
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Akalla sojin kasar Kamaru guda biyar sun rasa rayukansu a wani harin da yan Boko Haram suka kai arewacin kasan. Wannan abu ya faru da daren jiya Litinin, 3 ga watan Afrilu 2018 a kauyen Sagme, kusa da iyakan Najeriya da tekun Chad