Latest
Mohammed ya bayyanawa manema labarai na kamfanin dillancin labarai (NAN), cewa hatsaniyar sunyi ta ne a kan lafiyar jaririnsu dan wata 11, saboda ya hanata ta kai yaron Coci ya janyo har sukayi hatsaniyar ta wadda mahaifiyarsa ta
A yayin da Jihar Kano ta ci gaba da kasancewa jiha da ake amfani da mafificin yaren hausa ko kuma mafi karbabben harshen Hausa a fadin duniya, wanda a sakamakon haka ne ya sanya ake yi ma ta kirari da Jalla Babbar Hausa.
Ma'aikatan Najeriya, a karkashin hadaddiyar kungiyar masu aiki karkashin gwamnatocin daban-daban (AUPCTRE), ta ce ba zasu cigaba da karbar N18,000 a matsayin mafi karancin albashi ba yayin da kowanne Sanata ke karbar miliyan 13.5
Leke da bincike cikin wayan maigida ko uwargida na isa sanadiyar garkaman ma’aurata shekara 1 a kurkuku da taran $13,000 a sabuwar dokar kare hakkin al’umma da gyaran dabi’a a kasar Saudiyya. Sai takatsantsan yanzu ma'aurata
Hukumar dake yankawa ma’aikata albashi ta kasa tace N13.5m da ake biyan sanatoci duk wata na tafiyar da lamuransu ba a kan ka’ida suke ba, amma sanatocin sunce hukumar bata fada haka ba masu yada labarai ne ke wannan ikirari.
Yaren Turanci watau Ingilishi yana ci gaba da samun masu amfani da shi tare da kara shahara a nahiyyar Afirka. A sakamakon haka wannan rahoto zai fayyacewa masu karatu adadin kasashe dake amfani da harshen turanci a wannan zamani.
A ranar Litinin fadar shugaban kasa tayi tsokaci kan cacakar da tsohon shugaban kasa Obasanjo yake yiwa gwamnatin shugaba Buhari. A cewar mai magana da yawun shugaban kasa, Femi Adesina, shugaba Buhari ba zai kulla gaba da Obasanj
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa cigaban da shugaba Muhammadu Buhari ya kawo tun hawansa gwamnati ya fitar da miliyoyin mutane daga talauci, ya kara da cewa hakan kadai ma ya isa yasa a sake zabarsa idan har yayi shawarar tsayawa
Hukumar ‘Yan Sanda a jihar Ogun ta bayyana cewa ta kama wani, Okwudili Okoro bisa ga laifin kashe yayansa da matar yayan. Hukumar tayi nasarar kama Okoro ne sakamakon rahoto da aka samu daga bakin wani Joseph Nwagu wanda ya kawo a
Masu zafi
Samu kari