Latest
Za ku ji cewa 'Yan Majalisa sun gano wata badakalar da aka tafka a CBN. Majalisar Wakilan Tarayya ta ba Gwamnan CBN kwana biyu yayi bayanin abin da ya auku. Yanzu haka Majalisa ta ba Godwin Emefiele kwana 2 ya hallara gaban ta.
Daya daga cikin 'yan majalisar wakillai a Najeriya mai suna Honourable Julius Pondi ya yayata rabawa al'ummar da yake wakilta garin kwaki a matsayin kyauta a gare su. Ganau dai sun shaidawa majiyar mu cewa garin kwakin da dan maja
A wani bincike da aka gudanar tun a watan Nuwamba na shekarar da ta gabata ya bayyana jerin wasu jihohin Najeriya mafi tarin masu dauke da cutar kanjamau wadda ke karya garkuwar jiki ta dukkan wani bil Adama mai dauke da ita.
Shugaban Limaman dan kasar Kenya ya bayyana cewa, ba bu wani Zuhudu cikin wannan kaura da ya yiwa iyalin sa face wata rashin lafiya da ta sanya dole ya shafe wannan lokuta ba tare da gudanar da rayuwar sa yadda ta dace ba.
Rundunar ta bayyana haka ne a ranar Talata 27 ga watan Maris, inda tace za’a binne mamatan ne a makabartar Sojoji dake jihar Kaduna, kamar yadda mataimakin daraktan watsa labaru na rundunar, Muhammad Dole ya sanar.
Ta kara da cewar, tun bayar gudun mijin nata jama'a ne ke tallafa mata wajen kulawa da jariran. "Ina yawo coci da kasuwa da yaran domin neman taimako. Ina rokon mijina ya dawo duk inda yake. Ni na yafe masa duk abinda ya faru. Mun
A yayin da Kanal Muhammad Lawal Abubakar, Babban Dogari kuma amintacce ga shugaban kasa Muhammadu Buhari ya cika shekaru 45 a duniya, NAIJ.com ta kawo ma ku dan takaitaccen tarihin sa tare da rawar da ya taka a fagen sana'ar sa.
A yau Talata ne hukumar Yan Sandan farin kaya (DSS) ta bayar da sanarwan kama wani mutum, Lawal Mohammed da ake zargin yana tallafawa gagararun yan kungiyar masu garkuwa da mutane na Basalube a jihar Kogi. Sanarwan da ta fito daga
Mahukunta a kasar Saudiyya sun kai karar kasar Iran gaban kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya (MDD). Kasar Saudiyya ta shigar da korafin ne bisa zargin cewar kasar Iran na bawa kasar Yemen makamai. A cewar kasar ta Saudiyya,
Masu zafi
Samu kari