Latest
Jami’ar Ibadan, ta shirya korar dalibai 328, wadanda ke aji daya a jami’ar, bisa “sakamakon kunyatarwa da suka samu a jarabawa”, ta shekarar 2016/2017, shugaban makarantar ya bayyana haka, yace jami’ar ta kamala sunayen daliban.
Dan uwan marigayi Martin Luther King Jr, Isaac newton-Farris Jnr, ya yi kira gay an Najeriya da su bada hadin kai da shugaba Muhammadu Buhari wajen karashe ayyukan da ya fara domin gina Najeriya. Farris ya bayyana hakan ne a wani
Ofishin masu kula da harkokin yan gudun hijira na Majalisar Dinkin Duniya, sunce zaa yi amfani da kimanin naira biliyan 3.2 wajen samar da agaji ga wasu yan gudun hijira 60,000 a wannan rikici na Boko Haram dake faruwa a Borno.
A wajen kaddamar da aikin, Gwamna Samuel Ortom na jihar Benuwai ta bakin kwamishina lafiya na jihar Dr. Cecilia Ojabo ya mika godiyarsa ga Hukumar Sojin saman inda yace wannan taimakon zai rage radaddin wahalar da yan gudun hijira
Najeriya ita ce kasa mafi tarin al'umma a duk ilahirin nahiyyar Afirka. Kasa ce wadda ke tattare da al'adu daban-daban. A kiyasta cewa Najeriya ta na da kimanin kabilu 300 da kuma dumbin al'umma da adadin su ya haura miliyan 200.
Shahararriyar jarumar nan da tayi fice a harkar shirya fina-finan Hausa Maryam Both tayi raddi ga masu amfani da sunanta a shafukan yanar gizo. Jarumar tayi Allah ya isa ga masu amfani da sunan nata suna bata mata suna.
Isah ya bayyana ma majiyar NAIJ.com cewa ya bar matarsa da ciki, don kwatakwata watanni shidda kenan da aurensu, amma yace daga bisani ya samu labarin ta haihu a hannu yan Boko Haram, inda suka rada ma yaron nasa suna Muhammad.
Wata sabuwa inji yan caca, wasu miyagu masu garkuwa da mutane dauke da muggan makamai sun yi shigar burtu, inda suka sanya kayan mata, suka afka cikin wani gida, suka yi awon gaba da wasu iyaye mata guda biyu a jihar Katsina.
Za ku ga harsashen da NAIJ Hausa su kayi na wasu ‘Yan siyasar kasar nan da mu ke tunanin Wazirin Adamawa Atiku zai iya zaba a domin su yi takarar Mataimakin Shugaban kasa a zabe mai zuwa na 2019 karkashin Jam’iyyar PDP.
Masu zafi
Samu kari