Latest
Rahotanni dake zuwa mana ya nuna cewa kungiyar nan ta addinin musulunci wato Izalatil Bid'ah Wa'ikatis Sunnan ta kasa, zata gudanar da babban taron wa’azi na kasa. Zaa gudanar da taron ne babban birnin tayya Najeriya, Abuja.
Rahotanni sun bayyana cewar an garzaya da Mavrodi asibiti bayan ya yi korafi da ciwo a kirjinsa, sannan ya mutu bayan wasu wasu sa'o'i, kamar yadda kafar watsa labarai a kasar Rasha suka sanar. An zabi Mavrodi a matsayin dan majal
Shigowar Birai cikin wani yanki na jihar Legas ya tilasta wa mazauna garin Soluyi/Sosanya Gbagada, guduwa daga garin. A ranar Litinin din nan ne wasu daga cikin mazauna garin suka shaidawa manema labarai a jihar Legas cewa baza...
Jaridar Punch ya rawaito cewar, cacar baki ce ya shiga tsakanin jami'in dan sandan da yaron motar, bayan an tsayar da motar su ta dakon kaya. Saja Itam da abokan aikinsa mutum sun tsayar da motar su marigayin mai lamba AAH 229 XA
Fitaciyyar jarumarnan ta Kannywood wacce aka fi sani da Fati KK ta yi cikakken bayani game da mutuwar aurenta. Ta ce ta fuskanci kalubale da dama amma ta shanye iyakaci ta zauna ta sha kukanta amma bata taba neman a sake ta ba.
Kungiya Jma’atul Ibadat Wazikirullahi ta bukaci ‘yan Najeriya da gwamnati dasu tallafawa kasar da addu’a don samun mafita ta har abada, bisa ga matsalolin da kasar ke fuskanta.Shugaban kungiyar Sheikh Hassan Mohammaed ya fadi haka
A kokarin da yankin Afirika ta Yamma suke na ganin sun kawo zaman lafiya a kasashen yankin, a yaune Sojojin Najeriya suka nufi kasar Gambia domin taimakawa wurin kwantar da tarzoma. Anyi jigilar Sojojin Kasa dana Ruwa zuwa kasar.
Wannan lamari dai ban cike da darasa ya faru ne a garin Rano dake jihar Kano, yayin da Ganduje ya kai ma tsohon kakakin majalisa kuma Turakin Rano Alhaji Kabiru Rurum a gidans, kwatsam sai ga wani yaro mai larurar ya tunkaro kujer
Rahotanni sun kawo cewa an binne Hassan Lawal, tsohon ministan ayyuka wanda ya rasu a ranar Lahadi a Abuja, a makabartan Kofsar Hausa dake Keffi, jihar Nasarawa. Mohammed Auwal, babban limamin masallacin Keffi ne yayi masa sallah.
Masu zafi
Samu kari