Kungiyar Izala za ta gudanar da gagarumin wa'azin kasa a Abuja

Kungiyar Izala za ta gudanar da gagarumin wa'azin kasa a Abuja

Rahotanni dake zuwa mana ya nuna cewa kungiyar nan ta addinin musulunci wato Izalatil Bid'ah Wa'ikatis Sunnan ta kasa, zata gudanar da babban taron wa’azi na kasa.

Zaa gudanar da taron ne babban birnin tayya Najeriya, Abuja, a filin taron Eagle square.

A ranar Asabar 31 ga watan Maris zaa yi zaman wa’azin.

Kungiyar Izala za ta gudanar da gagarumin wa'azin kasa a Abuja
Kungiyar Izala za ta gudanar da gagarumin wa'azin kasa a Abuja

Abaya Legit.ng ta rahoto cewa shugaban zauren malamai na kungiyar Izala na kasa Sheikh Sani Yahaya Jingir yayi adawa da kudirin kafa yan sandan jihohi.

KU KARANTA KUMA: Ku mayar da hankali ga addu’a – Kungiya ga gwamnatin tarayya

A cewarsa hakan wani tsari ne na son raba kawunan Najeriya zuwa Kaman wata kasa-kasa.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng