Latest
“Allah na gani na yi iya bakin kokarina don ganin aurena ya zauna lafiya, amma hakan bai yiwu ba, saboda mijina auri saki ne, kafin ni ma ya saki mata sama da 15, don haka ba kai na farau ba. Yarona Arafat ne na 11 a cikin yayansa
Masu iya magana sunce lafiya ce uwar jiki, sannan kuma abu ne da kudi baya iya siyansa. A zamanin nan da muke ciki cuttutuka sunyi yawa inda ya zama babu babba babu yaro, hakan ne ya sa muka binciko maku maganin da zogale ke yi.
Matakin mallakar bindiga a kasar ta Amurka domin kare kai ya haddasa cece-ku-ce a kasar, inda da yawa suke ganin a hana mallakar bindigar ma gaba daya, sai dai kuma wasu a kasar suna ganin haramta mallakar bindigar kamar wani...
Za ku ji cewa Gwannan Sokoto da ake sa rai zai yi takarar Shugaban kasa da Muhammadu Buhari ya ba PDP kunya. Mai magana da yawun bakin Gwamnan Sokoto ya maidawa Sahara Reporters martani bayan tace zai tsaya 2019.
A ranar Lahadi din nan ne jami'an rundunar sojin kasar Saudiyya suka samu nasarar dakatar da harin makamai masu linzami guda 7 da 'yan tawayen Kabilar Houthi suke shirin harbawa, ciki harda daya a birnin Riyadh...
Allah Sarki, Duniya kenan, a yayin da kake naka, Allah ya riga yayi nasa, kwatankwacin lamarin da ya faru kenan a jihar Taraba, inda wani Fasto da yayi hasashen mutuwar shugaban kasa Muhammadu Buhari a 2014 ya riga Buharin cikawa.
Wani dan takarar gwamnan jihar Abia a karkashin jam'iyyar APC, Prince Okey Chemberline Adiaso, ya bayyana cewar, fitowa takarar shugaba Muhammadu Buhari na biyu baya dogara ne akan iya shugabannin Arewa ba ne kawai...
Bayan sati biyu da mutuwar Sanata Ali Wakili daya daga cikin Sanatocin jihar Bauchi, akwai alamun cewar mutane sun fara tururuwa domin neman maye gurbin shi, tun lokacin da hukumar zabe ta kasa ta bada sanarwar cewar ana neman...
Za ku ji cewa Gwannan Sokoto da ake sa rai zai yi takarar Shugaban kasa da Muhammadu Buhari ya ba PDP kunya. Mai magana da yawun bakin Gwamnan Sokoto ya maidawa Sahara Reporters martani bayan tace zai tsaya 2019.
Masu zafi
Samu kari