Latest
Shugaba Muhammadu Buhari ya kaddamar da majalisar shirin samar da yalwataccen abinci mai gina jiki, wadda shi da kansa zai shugabanta. Mambobin majalisar sun hada da gwamnonin jihohin Kebbi ,Taraba, Filato, Legas, Delta da Ebonyi
A ranar Litinin dinnan ne Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci Gwamnatin Najeriya data sassauta hukunci akan masu amfani da tabar wiwi a nan gaba. Majalisar kuma ta bukaci a daina daukan masu amfani da amfani da tabar a matsayin...
Matasan jihar Taraba sun far ma tsohon ministan tsaron Najeriya, Janar Theophilis Danjuma, bayan ya yi jawabin cewa mutane su dau makami su kare kansu daga makasa. Wannan magana da yayi ya tada jijiyoyin wuya a fadi tarayya yayind
A ranar Litinin 27 ga watan Maris, wasu daga cikin mazauna jihar Taraba, sun zargi jami’an Ayem A’Kpatuma (Tseren Kyanwa) ma’aikatan Soji na jihar suna cin mutuncin mutane, kuma suna bawa Makiyaya kwarin gwiwa wurin kaiwa mutane h
Shugaba kasa Muhammadu Buhari ya tabbatar wa da Majalisar Dinkin Duniya cewar yayi alkawarin tabbatar da gaskiya, da adalci a zaben mai zuwa na shekarar 2019. Shugaban yayi bayanin hakan a lokacin da Mataimakiyar Sakataren...
A kullun abubuwan al’ajabi suna ci gaba da faruwa inda Allah ke nuna buwayarsa wanda hakan kukan kurciya ne ga mai hankali da tunani. Hakan ce ta kasance a jihar Bauchi inda wata baiwar Allah ta haifi jariri dauke da al-Kur’ani.
Mai Magana da yawun shugaban kasa, Femi Adesina, ya bayyana wannan ne inda yace shugaba Muhammadu Buhari ya rattaba hannu kan takardan yarjejeniya tsakanin gwamnatin Najeriya, gwamnatin kasar Switzerland da kungiyar dawo da kudade
A sakamakon wani ruwan sama da ake ta faman yi a yankin jihar Sokoto, mutane 6 ne suka rasa rayuwar su yayinda kasa ta yanke ta fado musu. Kamfanin dillacin labari na NAN ya tabbatar da hakan, inda ya sanar da cewa lamarin ya...
Tanko ya cigaba da cewa, suna tsaka da neman matashin ne sai suka ga jami'an 'yan sanda na fitowa da gawar sa daga ofishin hukumar NSCDC. Da aka tambayi Tanko ko yana da tabbacin 'yan Civil Defence ne suka kashe Luka, sai ya ce, "
Masu zafi
Samu kari