Latest
Cibiyar binciken kuturta, tarin shika, da kanjamau (NTBLC) na daga cikin cibiyoyin binciken kwakwaf a kan cututtuka dake dauke da kayan aiki da babu irinsu a cibiyoyin binciken cututtuka dake nahiyar Afrika. Wakilin kamfanin dilla
An daura auren ranar 3 ga watan Maris a babban masallacin sallar juma'a na garin Kano dake fadar sarkin Kano, muhammadu Sanusi II. Shugaban kasa Muhammadu Buhari ne ya yiwa Idris walicci yayin da jagoran jam'iyyar APC, Bola Tinubu
Za ku ji cewa an bankado yadda Kasar Birtaniya ta shigo cikin harkar zaben Najeriya a 2007. Marigayi Ummaru Musa ‘Yaradua yayi nasara dai a zaben na 2007 inda ya doke Shugaba Muhammadu Buhari da su Atiku Abubakar.
Za ku ji cewa an gano wasu makudan Miliyoyi da aka yi awon-gaba da su a lokacin Jonathan. Majalisar ta gano wasu makudan kudin Gwamnati da aka sace a lokacin Gwamnatin PDP kuma ta nemi EFCC da ICPC tayi bincike.
Lauratu, ta shaidawa kotu cewar, mijinta, Yahaya Tanko, na yawan cin zarafinta duk da baya iya biyan bukatunta. Ta sanar da kotun cewar mijinnata ya barta da yunwar abinci da kuma ta jima'i har na tsawon watanni hudu. Lauratu, uwa
Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo, ya kai ziyara jihar Bauchi, domin mika ta'aziyya ga gwamnatin jihar, masarautar jihar, mutanen jihar da kuma iyalan marigayi Sanata Ali Wakili. Ya kasance Sanata mai wakiltan Bauchi ta kudu.
Rahotanni sun nuna cewa kotu a jihar Kano, ranar Litinin ta yankewa wani dalibi, Sultan Bello, mai shekaru 20, hukuncin dauri na tsawon watanni 36, bisaga Sojan Gona da yakeyi da sunan sarkin Kano, Alhaji Muhammadu Sanusi II.
Shugaban kungiyar bijilanti a jihar, Alhaji Abba Mainayara, ya sanar da hakan a ganawar sa da kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN). Tun shekarar 2009, kungiyar Boko Haram take aiyukan ta'addanci da ya yi sanadiyar dubban muta
Mataimakin sakatarenmajalisar dattawan al'ummar kabilar Yarbawa mai suna Alhaji Suleiman Salami ya baiwa 'yan Najeriya musamman yan kabilar sa da cewa kar su sake su bar tsaron dukkan rayuwar su ga jami'an tsaron kasar.
Masu zafi
Samu kari