Latest
Bayan wasu awanni kadan suka sake komawa kauyen na Bawardaji, da safiyar ranar Laraba 28 ga watan Maris, inda suka kashe mutane 12 a wani harbin mai kan uwa da wabi da suka yi, a daidai lokacin da ake gudanar da jana’izar mamatan
Wasu manyan APC a Zamafara da Kaduna sun maka Jam'iyyar mai mulki a Kotu idan ba ku manta ba a dalilin karawa Shugabannin Jam'iyyar wa'adi wanda wasu 'Ya 'yan APC ke ganin ya sabawa ka'idar dokar kasa da kuma tsarin Jam'iyya.
Usumanu dan Fodiyo, malami ne na addinin Islama, da yayi ta ggwagwarmayar kafa daular ISlama karkashin kalifofi da ke mulki a Santambul ta Turkiyya a yau. Ya sha gwagwarmaya da sarakunan yankinsa, wadanda yace suna bin dagutu ne b
Bama-bamai da makamai masu linzami da ake ta harbawa Saudiyya har cikin biranenta daga Yemen suna ta kara kawo barazana ga kasar dake da arzikin mai da ma kuma manyan masallatai na Makka da Madina garin manzo. Saudiyya tace Iran c
Dr Fatima Maigari, 'budurwa tsaleliya 'yar jihar Gombe, ta kere wa maza sa'annin ta, da ma mata, inda ta hada digiri har ukku a kimiyyar sinadarai da ke rikida su zama rayuwa, watau Biochemistry, inda har ta kai matsayin HOD da ma
Majalisar zartawa na kasar nan watau FEC Gwamnatin Tarayya ta amince da kwangilar wata hanya a Garin Legas da Ogun. Za a kashe sama da Naira Biliyan 20 wajen wannan aiki kamar yada mu ka samu labari dazu nan daga Daily Trust.
A wata ganawa da ya yi da jaridar The Nation, Alhaji Sani, ya ce, mutuwar Alhaji Suleiman ta girgiza jam'iyyar PDP a jihar. "Munji ciwon rashin dattijo a jihar Katsina. Ya mutu a daidai lokacin da ake bukatar aiyukan dattako irin
Kamar yadda aka sani, dogarin shugaban kasa na daya daga cikin makusantan sa a kowace kasa domin kuwa kusan a iya cewa bacci sai kuma shiga ban daki ne kadai a wasu lokutan ke raba su. A Najeriya, shugaba Muhammadu Buhari tun baya
Mohammed Wakili, kwamishinan 'yan sanda a jihar, ya sanar da hakan yayin taro da manema labarai a jihar, yau, Laraba. Ya ce hukumar ta mayar da hankali wajen kwato makaman ne biyo bayan umarnin da Sifeton 'yan sanda na kasa, Ibrah
Masu zafi
Samu kari