Latest
Ahmed Tafida, ya bayyana kudurinsa na komawa PDP, a gaban Ciyaman na shuwagabannin Jam’iyyar ta PDP, Sanata Walid Jibrin; Ciyaman na yankin Arewa ta tsakiya na PDP Hon. Dakas Shan; Sanata Philips Gyunka; da kuma Hon. Frances Orogu
Bugu da kari ya zargi Sojoji da hada kai da mayakan Fulani da nufin kai hare hare kan sauran kabilun jihar, inda ya bada misali da wani ziyara da wasu Sojoji suka kai jihar Taraba a shekarar 2016, ba tare da sanin gwamnatin jihar
A ranar 26 ga watan Maris na 2018 , mayakan kungiyar Houthi sun harba bama-bamai guda bakwai zuwa birane da dama a kasar Saudiyya musamman garuruwan da ke dauki da al'umma da yawa. Garuruwa da aka chila bama-baman sun hada da babb
Kim ya bayyana haka ne a wani ziyarar ba zata da ya kai zuwa kasar China a ranar Talata 27 ga watan Maris, ziyararsa ta farko zuwa wata kasar waje tun bayan darewarsa mukamin shugaban kasa, inji rahoton BBC Hausa.
TY Danjuma ya bukaci ‘yan Najeriya dasu kare kansu daga ‘yan ta’adda, inda yace jami’an tsaro suna nuna son kai ta fannin ayyukan da suke gudanarwa na kare kasa. Kungiyar shari'a ta kalli hakan a matsayin Allah wadai.
An bayyana sunayen magoya bayan Buhari a Majalisar Dattawa game da batun canja jadawalin zaben 2019 a yayin da majalisar ke kokarin shafe bukatar shugaba Muhammadu Buhari a kan dokar zabe. Rashin cinma matsaya a gyaran dokar zabe
Gwamnatin jihar Borno da hadin gwuiwar ma'aikatar noma da babban bankin kasa (CBN), ta kaddamar da tsarin dalar shinkafa, a wani shiri na bunkasa harkar noma. A jiya, Talata, gwamnan jihar, Kashim Shettima, ya kaddamar da shirin.
Kungiyar Yarabawa ta siyasa, Afenifere da Kiristanci ta Najeriya, sunyi kira ga gwamnatin tarayya data gaggauta daukar mataki domin ceto dalibar Dapchi data rage hannun ‘Yan ta’addan Boko Haram, mai suna Leah Sharibu.
Sandeep Salvi, shugaban cibiyar binciken lafiya kirji ta Chest Research Foundation ya bayyana cewa, kone igiyar leko guda daya ya kan saki kwayoyin cuta na formaldehyde da sai an kone kararen sigari 51 kafin su yi gogayyar kafadu.
Masu zafi
Samu kari