Zaben 2019: Gwamnoni 5 da ke da tabbacin zarcewa karo na biyu a zabe mai zuwa
Kasantuwar yadda zabe mai zuwa na shekarar 2019 ke ta kara gabatowa ne hakan ya sa kusan dukkan 'yan siyasar kasar nan tuni har sun fara wasar wukar su domin tunkarar zabukan na su.
Haka zalika kamar dai yadda aka saba a bisa al'ada dukkan gwamnan dake ci to yakan sake neman karin wa'adin shekaru hudu na mulkin sa wanda daga nan ne kuma kundin tsarin mulki ya zartar da cewa ba zai sake iya nema ba.
KU KARANTA: Yadda wasu ke kasuwanci da rikicin Boko Haram - Tsohon Gwamna
Legit.ng ta samu damar tattaro ma masu karatun mu wasu daga cikin gwamnonin jahohin kasar nan biyar da ake kyautata zaton cewa za su zarce a karo na biyu sakamakon rashin ginuwar adawa mai karfi a jihohin na su.
Wadannan da sun hada da:
1. Aminu Bello Masari na jihar Katsina
2. Akinwumi Ambode na jihar Legas
3. Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sokoto
4. Atiku Bagudo na jihar Kebbi
5. Nyeson Wike na jihar Ribas
Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da
Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa
KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain Legit.ng HAUSA
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Asali: Legit.ng