Latest
A yayin da ake ta samun rafkanuwa da rikice-rikicen jayayya a tsakanin shugabanni da gwamnonin jam'iyyar APC, NAIJ da sanadin jaridar Daily Trust cikin zakule-zakule ta kawo muku jerin sunayen 'yan takara shugabancin jam'iyyar.
Hukumar aikin hajji ta NAHCON, ta jihar Kaduna, ta bukaci masu niyya dasu cigaba da biyan kudin tafiya aikin hajjin bana. Jami’in kula da harkokin jama’a na hukumar Yunusa ya bayyana cewa an shawarci mutane dasu cigaba da biya.
Rahotanni sun kawo cewa makiyaya sun hallka mutane biyu a garin Agasha, karamar hukumar Guma dake jihar Benue. Makiyayan sun kuma harbi mutane uku wanda a yanzu haka suna karban magani a wani asibiti da ba’a bayyana ba.
Kakakin hukumar ta yan sandan reshen jihar ta Enugu, SP Ebere Amaraizu, ya tabbatar da faruwar wannan abu inda ya ce, a yanzu haka sun baza komarsu domin kamo wannan uban yaro, wanda tuni ya cika wandonsa da iska.
NAIJ.co ta ruwaito duk da tsabar soyayyar da Talakawan Najeriya ke nuna ma shugaba Buhari, musamman ma Talakawan Arewa, hakan bai hana su lura da wasu fannoni guda uku da suka ce Buharin ya gaza akansu ba......
Lafiya uwar jiki, kamar yadda dan Hausa ke fadi, a wannan zamani da muka tsinci kanmu a ciki da jama’a basu cika damuwa da abubuwan da suke ci ba, sakamakon yawaita ababen ci, musamman kayan kwalam da makulashe, hakan ta kai ga ja
A yayin da ake samun daidaikun mutane masu fama da matsala ta gafin jiki da kuma doyi, wani sabon binciken kiwon lafiya da yau NAIJ.com ta kawo muku ya bayyana yadda wasu nau'ikan abinci ke kawar da wannan matsala ta wari.
Yan sandar jihar Benue, sun cafke wani karamin yaro dan aji biyu a karamar sakandire mai suna Atoo Aondoana da hannu dumu-dumu a fashin da ake yawan yi a babbar hanyar Makurdi zuwa Alaide. An kama Aondoana tare da abokin fashin sa
Kungiyar kare hakkin Musulmi (MURIC) ta bukaci yan Najeriya da kada su kuskura yarda da hakurin da shugaban jam’iyyar PDP, Uche Secondus ya bayar bisa kuskure da jam’iyyar tayi a baya, cewa hakan ba komai bane sai yaudara.
Masu zafi
Samu kari