Latest
Wata Kotu a Kasar Indiya ta yankewa shahararen jarumin finan-finan Indiya Salman Khan hukuncin zaman shekaru biyar a gidan yari saboda laifin kashe wasu dabobi wadanda basu da yawa a duniya a wata farauta da yayi. Lauya mai shigar
Shugaba Muhammadu Buhari ya karbi sarkin Anka kuma shugaban majalisan sarakunan gargajiyan jihar Zamfara, Alhaji Attahiru Ahmad, a daren jiya Laraba, 4 ga watan Afrilu, 2018 a fadar shugaban kasa, Aso Vila Abuja.
Wani sabon salon yaki da zazzabin cizon sauro ya fito. Zazzabin cizon sauro ita ce cutar da ta fi kisa a yankin Afirika. A yayin da masana suka yi bincike sun gano maganin dake sa jinin dan'adam ya zamo guba ga sauro tare da...
Wani babban allon sanarwa na girke, yayi sanadiyyara salwantar rayukan fasinjoji uku da kuma raunata akalla bakwai bayan da ya fado a kan wata motar fasinja. Lamarin dai ya faru ne, a tashar mota dake kan titin Oshodi zuwa Apapa.
Kwana daya bayan hukumar sojin saman Najeriya ta tura sabon runduna ta musamman domin kawo karshen kashe-kashen da ke faruwa a jihar Zamfara, jami’an soji sun yi batakashi da yan bindigan a cikin dajin kamar hukumar Anka.
Fadar shugaban kasa ta shwarci ‘yan Najeriya dasu rinka tunowa da cigaban tattalin arziki da gwamnatin Buhari ya kawo kadasu saurari zantuttukan ‘yan adawa, don basa son cigaban kasa. Malam Garba Shehu babban mataimakin shugaba Bu
Wasu ‘yan kungiya dake kiran kasu da Adalci Buhari SAK,wanda tsohon gwamnan jihar Sokoto Dahiru Yusuf Yabo, sunyi ikirarin cewa ‘yan APC ne suke kokarin bata masu suna a jihar ta Sokoto saboda adawa dake tsakaninsu.
Wasu mutane uku sun kone kurmus har lahira yayinda motar su ta kama da wuta a kauyen Sabon Gari dake kan hanyar Abuja zuwa Lokoja. Wani wanda hadarin ya faru a gaban shi ya bayyanawa manema labarai cewar, lamarin ya faru ne a...
Yayin da mu ke jin cewa Babban Bankin Najeriya watau CBN ya ja kunnen Gwamnatocin Najeriya da su bi a sannu wajen kashe kudi sai mu ka ji cewa za a samar da daruruwan buhunan takin zamani a wannan shekarar ta 2018.
Masu zafi
Samu kari