Latest
Wasu mutane uku sun kone kurmus har lahira yayinda motar su ta kama da wuta a kauyen Sabon Gari dake kan hanyar Abuja zuwa Lokoja. Wani wanda hadarin ya faru a gaban shi ya bayyanawa manema labarai cewar, lamarin ya faru ne a...
Yayin da mu ke jin cewa Babban Bankin Najeriya watau CBN ya ja kunnen Gwamnatocin Najeriya da su bi a sannu wajen kashe kudi sai mu ka ji cewa za a samar da daruruwan buhunan takin zamani a wannan shekarar ta 2018.
Gwamnan babban banki CBN Godwin Emefiele ya fadawa Shugabanni cewa su adana kudi ko kuma a koma gidan jiya. Najeriya ta samu kan ta cikin matsi kwanaki bayan da tattalin arzikin kasar ya ruguje don haka CBN tace a adana kudi.
A wata sanarwa da darektan hulda da jama'a na rundunar soji, Birgediya Janar Texas Chukwu, ya fitar ya ce basu azabtar da marigayin ba tare da bayyana cewar, hatta 'yan uwansa sun tabbatar da cewar yana fama da cutar farfadiya.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito ya bayyana aniyarsa ta taka takarar gwamnan jihar Filato ne a ranar Laraba 4 ga watan Afrilu a babban ofishin jam’iyya PDP dake Jos, da nufin gwada kwanji da gwamnan jihar, Simon Lalong mai shirin yin t
Mun samu rahoton cewa, gwamnoni 20 cikin 24 na jam'iyyar APC sun rattaba hannu kan wata wasika domin isarwa ga shugaban kasa Muhammadu Buhari ta bayyana bukatar su wajen kafa sabon kwamitin da zai tsara gangamin jam'iyyar.
Sanata mai wakiltar Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani yayi magana akan kudin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince a bayar domin yaki da rashin tsaro a kasar nan. A ranar Larabar nan ne data gabata Ministan Tsaro na kasa...
Duk da an garzaya da shi asibiti da gaggawa, a can ma likitoci sun tabbatar da mutuwar yaron, inda a yanzu haka an jibge gawarsa a dakin gawa na babban asibitin gwamnati dake garin Awgu, kuma tuni Yansanda suka baza komarsu da caf
A wani mataki mai daukan hankali a sa-toka sa-satsi dake tsakanin Sarkin Kannywood, Ali Nuhu da yaronsa, Adam A Zango, masu kallon fina finan na Kannywood sun kammala shrin nada A Zangon a matsayin ‘Sarkin Yan Fina Finan Hausa.”
Masu zafi
Samu kari