Latest
Shugaban majalisar dattawa, Dr. Bukola Saraki ya sake gayyatar Sifeta Janar na Hukumar Yansandan Najeriya tare da shugabanin hukumar tsaro ta farin hula DSS ta kuma shugaban sojojin Najeriya su bayyana gaban majalisar domin amsa t
Bayan ta zo das hi Legas sai ta saka shi a makaranta. Saidai ya cigaba da kiriniya irin ta yarinta tare da guduwa daga makaranta wasu lokutan. A ranar 9 ga watan Mayu ne da misalin karfe 9:00 na safe Charity ta saka wata dorinar
Kotun Unguwar Karmo dake garin Abuja ta yankewa wani Lebura mai suna Tarnisu Ibrahim wanda ya saci mazaunin ban daki da kuma na’urar dafa ruwan zafi hukuncin zaman gidan Kurkuku har na tsawon watanni takwas....
Sojojin kasar Isra’ila sun kasha falasdinawa fiye da 50 tare da raunata wasu fiye da 1,000 yayin gudanar da zanga-zangar nuna adawa da bude Ofishin jakadancin kasar Amurka a Birnin Kudus. Falasdinawan sun gudanar da zanga-zangar
A ranar Talata 15 ga watan Mayu ne shuwagabannin kungiyar matan Arewa suka kai ma uwargidar shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari, Aisha Buhari a fadar Villa dake babban birnin tarayya Abuja.Labari cikin hotuna
Hajia Zainab ta kasance tsohuwar matar mai kudin Afrika, Alhaji Aliko Dangote. Matar ta Haifa masa kyawawan yara biyu. Kwanakin baya daya daga cikin yaran ta yi aure inda biloniyan ya kashe mata kudi wajen kawata auren nata.
Za ku ji cewa dai Mabiya Shi’a sun nemi Gwamnatin Buhari ta saki Sheikh Zakzaky da yake tsare tun Disamban 2015. ‘Yan Shi’ar dai sun ce a shirye su ke su mutu domin El-Zakzaky idan har Gwamnati ba za ta sake sa ba.
Za ku ji cewa dai Majalisar Limamai Da Malamai Ta Jihar Kaduna Ta Yi Allah Wadai Da Tsine-tsinen El Gwamna Nasir Rufa'i. Kwanaki dai Gwamnan na Kaduna ya tsinewa Sanatocin Jihar saboda sun hana a ba Jihar Kaduna.
Mutane da dama suna ganin cewa shigar da Fatima tayi ya sabawa al’adar hausawa da kuma addinin musulunci, musamman na yarda ta sanya kayan masu nuna jiki. Fatima da mijinta sun mayar da murtani ga irin wannan zargi da akeyi masu.
Masu zafi
Samu kari