Latest
A wani lamari da ya auku da ke kama da almara a Najeriya, mun samu cewa wani dalibi dan aji daya a karamar Sakandare ya rubutawa malamar sa wasikar soyayya inda ya bayyana mata yadda yake matukar kaunar ta. Malamar dai mai suna Ch
Shugaban kasar Turkiyya, Recep Tayyip Erdoğan ya yi tofin Allah tsine akan masu aikata kisan gilla ga al'umar Falasdinawa da kuma wadanda suke kallon irin wannan zaluncin batare da sunce komai ba. Shugaban kasar na Turkiyya...
Iyayen Beatrice sun bayyanawa kotu cewa, James ba shi da hurumin binne mamaciyar saboda ya auri mata daban-daban har guda 10 tare da 'ya'ya har 18. Suka kara da cewa dama tun asali lokacin da auresu bai cika duk wasu al'adu da
Ba zamu cigaba da jiran sai an kawo muku hari sannan ku kare kanku ba, tilas ku bisu har maboyarsu ku tabbata kun ga bayansu domin su ne suka fara takalarku. Dole ne wannan kashe-kashen da lalata dukiyar jama’a a dakatar da shi
Wannan afuwa da akai musu ta biyo bayan gabatowar watan Ramadan na wannan shekara a wani yunkuri na basu damar fara rayuwa ko sun koyi darasi daga iftila’in da yayi sandiyyarsu zuwa gidan kurkukun. Kamar yadda kamfanin dillancin
Mai alfarma Sarkin Musulmi kuma shugaban majalisar al’amurorin sharia ta koli, Alhaji Muhammadu Sa’ad Abubakar, yayi kira ga daukacin al’umma Musulmi su nemi watan Ramdana ranan Laraba, 15 ga watan Mayu, 2018.,
Kwanakin baya wani matashi ya taba haye kan kololuwar karfen gidan Radiyon Kano dake unguwar Tukuntawa tare da yin ikirarin cewar ba zai sauko ba sai an samar wa da matasa abin yi. Shi ma da kyar jami’an tsaro suka samu nasarar sa
Lamarin ya faru ne a kan gadar garin Zaria, a hanyar zuwa Kano, wurin da jama’a suka mayar tasha ta karfi da yaji duk da kokarin da hukumomi suka yin a ganin cewar tashar ta tashi daga wurin. Jama’a a Najeriya na yawan korafin cew
Za ku ji cewa Sanatan Kaduna ta tsakiya na APC yace ana take dokokin kasa a Najeriya. Sanatan na Kaduna yace yi wa tsarin kasa hawan kawara ya zama kunun kanwar da duk masu mulki ke damawa a kasar har da ma Jami'an tsaro.
Masu zafi
Samu kari